Complete Hausa Novels

Basan Raina Bace Complete Hausa Novel

Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt

Chapter 10 of 17

___"saika hada akwatinka jirgin karfe bakwai zakubi meenal kausar tahada mata duk abunda zata bukata kaje kasameta tana dakinka nasanma tagaji da jiranka tayi bacci,'

Aranshi yace ___"wat dakina kuma meyasa xa'akai kazamar yarinyarnan dakina kalan tasani amai?, afili kuma yace ___"to nagode muku saida safenku yamike yanufi dakinshi afusace yana shiga yaganta atakure akan kujera tayi bacci sanyin a c yatakurata ta dukunkune,'

__"whaaaaaat kujerarda nafi laba'in so arayuwata ashi wannan kazamar yarinyar takwanta Tabb yacije lips dinshi tareda tunanin mezaiyi mata yayi tsai yana tunani πŸ€” murmushin mugunta yayi yanufi Frisch yadauko ruwa sassanya cikin gora yana zuwa yabude gorar yawatsa mata ruwannan a fuskarta da jikinta gadan karan sanyi,'

"Agigice tamike tsaye tana digar ruwa suna hada idanu tasauke kanta kasa jikinta yanata rawa tatsorata sosai,'

___"bakida hankaline zaki kwantamun akujera da wannan kazamin kijin naki kina tunanin anan dakin zaki kwanta dani ni ina bedroom kina falo karya kikeyi kichin zakije kikwanta inrufeki kazama,' wuce muje,'

Tabi bayanshi sum sum harzuwa kicin yace,'

____"nanne daidai dake kazama kawai,' yatureta tafadi yafice tareda garkame kichin din,'

Kuka takeyi ranta daya tatakure ga sanyi gashi akasane sanyin tail's yanata ratsata tarasa yadda zatayi haka ta shimfida dankwalin kanta amma ina shima ajike yake ga jikinta duk ruwa haka tazauna tanata kuka can tahango table awajan tahaukan table din takwanta tanata rawar sanyi abun tausayi,'

BASAM kuwa yana tattausan gadanshi yayi wanka yasaka kayan bacci yana cikin bargo suna waya da Basma ahaka dai bacci yadebeshi cikeda tsanar meenal da kyamarta

Meenal tanata tuno nasihohinda mama taimata taimata tatuno dakinsu dakuma kan katifarta da bargonta tasake fashewa da kuka yaugashi itace a kichin zata kwana abun tausayi,'

😭😭😭😭😭😭😭

*love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“

*BASANπŸ“*
*RAINA BACE*

*BY________________*
*_Badiat Ibrahim_*

*_________________96to100*

Tadade tana kuka a durkushe awajan sannan tajawo akwatinta zuwa cikin dakin tanata karema dakin kallo aljannar duniya bazakayi tunanin hotel bane komai akwai namore rayuwa zama tayi tareda zuba tagumi tanata kallon dakin da girmanshi ace itakadai zata zauna kwana da kwanaki,'

Murmushi tayi tareda mikewa tanufi toilet nanma tadinga kalle kalle tazama Yar kauye sosai dakyar taga yadda zata kunna shawa tayi wanka wanka tayi tareda dauro alwala tafito tazage zip din akwatinta tazaro dadduma tareda katan hijabi tatada kabbarar sallah ta gabatarda sallolinda akebinta hannu tadaga tanata kuka tana rokon Allah yakawo mata agaji da dauki tana hawaye tashafa adda'ar tamike tareda zama jigum da'ita kwankwasa kofar taji anyi atsorace tatashi tareda nufar kofar taleka taramin kofar saitaga ma'aikatan hotel dinne tabude maccece daukeda trai Na abinci cikin ladabi tagaisheda meenal cikin harshen turanci da fara'a ta amsa tareda wucewa ta ajjiye mata abincin tawuce,'

Dawowa meenal tayi tareda dafe kanta dakyar ta'iyacin abincin shima dantanajin yunwane sosai TV takunna amma hankalinta bayagun tvn kwata kwata tanata tunanin gida mamanta da khadija yanzu tasan sunacan suna kewarta gashi babu wayarda zata kirasu wayarta bazata iya kiransuba da'ita gashi tanasanjin muryar mama da Khadija amma ina,'

Haka meenal tadinga tubka da warwara,'

BASAM yana kwancene bayan yayi sallah yaci abinci yana hutawane domun yagaji gawani tukukin bakin ciki dake turnikeshi inyatuno waida wannan bakauyiyar yarinyar akasa yataho wannan haddaddiyar kasar,'

Tsaki yaja tareda mikewa dama ashirye yake tsab takalmi yadaura akafarshi tareda ficewa yashiga cikin gari tareda siyan sabon sim dazaiyi waye wayanshi kana yazauna awani joint yanadan nishadinshi amma daya tuno fuskar meenal take sairanshi yabaci sosai ahaka yadawo hotel din yana zaune a farfajiyar hotel din akan daya daga cikin fararen kujeru da aka tanada dan shakatawa tareda wasu rumfuna kyawawa dagacan gefe kuma yanmatane da samari suketa rawa yaran turawa,"

Wayarshi yakara akunne yasoma kiransu mom ,'

___"hello mom munsauka lafiya shine nace bara inkiraku insanar daku dan hankalinku ya kwanta,'

Momy tace ____"alhamdullah mungode Allah ina meenal bani ita muyi magana tana kusa dakaiko,"?

Shiru yayi nawucin gadi tareda rashin sanin amsarda zaibama Momy domun tasan lalle yanzu yakamata suna tare to mezaice mata?,'

____"kayi shiru lafiya cewanayi kabani meenal muyi. Magana yanzunnan,'

Cikin kunar rai da takaici tareda sake tsanar meenal musamman yadda yaga Momy tadamu da'ita sosai,'

___"amm mom tana bayine bara tafito saikuyi magana ko mom?,'

___"to zankira dakainama domun inaso in tambayetane wani Abu me mahimmanci,'

Yazazzare idanunshi waje taredajin tsoro tome Momy zata tambayi yarinyarnan to?'. Bashida mebashi amsa haka akabashi Ummu awaya sukaita surutai kausar ma data karba tace tanasan waya da Anty meenal bayan yakashe wayar dasauri yamike tareda haurawa sama,"

Abakin kofarta yatsaya yakasa kwankwasawa dan yatsani ganin fuskarta arawarshi yarasa yadda zaiyi gashi yana tunanin inya kwankwasa kofar tabudemai kamar ajinshi yazube dan zatayi tunanin yabiyotane,'

Yadafe kanshi tareda runtse idanunshi yace,'. ____"ohhh my gosh yanzu meye abunyi in mom takirani incemata me?,' bata taba yadda daniba to menene mafita?,'

Yanadai tsaye abakin kofar dakin,' nan wayarshi tasoma ruri yana dubawa yaga mom kekiran wayar tashi kamewa yayi awajan tareda rashin sanin mafita!'

*love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“
*BASANπŸ“*
*RAINA BACE*

*BY_______________*
*_Badiat Ibrahim_*

*_______________101to105*

Juyawa yayi dasauri tareda karasawa reasepshion ya tambayi abashi key din dakin nata akabashi yasake komawa ga Momy tanata kiran wayarshi yana karasawa yasaka key din yana murdawa dakarfi itakuma tayi tsuru tsuru tsoro dukyabi yakamata ana turo kofar tarufe idanta tareda sake wata Yar kara,'

Kallon tsana yaimata tareda karasowa cikin dakin

Itakam har lokacin idanta arufe dan batasanma wanda yashigoba saidata tsinkayi amon muryarshi,'

___" ke zonan yanzunnan kizomun bansan hauka,'

"Jikinta yana rawa takarasa tareda tsugunnawa a gabanshi yawani kalleta kafarshi yadaga ya take hannunta data ajjiye akasa dakarfi harsaida sukaji ciwo,'

Ihu tasaka tareda saurin dauke hannunta tana yarfewa idanunta suka cicciko da ruwan hawaye tayi kasa dakanta suka soma zubowa sharsharshar,'

____"to bara kiji karkiyi tunanin konazo wajankine aa kodaya nazone inbaki phone kuyi magana da Momy idan koda wasa ta tambayeki akanwani abu kika fada mata kasheki zanyi inkashe banza insa aburneki babu meji,' ga wayar kuyi magana kuma kiyi daria dole,: oya,:

Tasaka hannu ta amshi wayar tareda karawa a kunne.' ___"salamu alaikum sannu Momy ina wuni?,'

___"ohh Ameen wa'alaikis salam my dear meenal yakike kun Isa lfy ko?,' nakira tuntuni yace kinshiga toilet hop everything is fine?,'

Tadago suka hada idanu da BASAM yazare mata idanu Tareda kada mata kai tace eh,'

___"lfy lau Momy yasu Ummu da kausar?,'

___'lafiya lau meenal yaushe zaisoma kaiki yawon bude idanu kusoma zazzagawa ?,:

Cikin in'ina tace,'. ____"amm amm dama am saizuwa gobe tukunna munhuta eh Momy,'

___"to yarinyata shikenan anjima zamuyi waya ko?,'..

Tasake kallon BASAM yawani harareta tareda tokararta tafadi bakinta tatoshe kar momy tajiyo wahalallen ihun data saki haka tana hawaye sukaita waya dasu mom,'

Haka BASAM yacigaba da gana Mata azaba kullum saiya cusguna Mata amma tadauki hakuri dan tana tuno nasiharda mama taimata taredajan kunnen dataimata,'

Sunacan sunata murna meenal tana kasar waje itada mijinta khadija tace,'

____"allah sarki Anty meenal tanacan tanata yawon bude idanu sainakeji dama nice mama inganni awaje mekyau inga turawa inyi kalle kalle inyi hotuna,'

Mama tayi murmushi tace,'. ___"kema Allah yabaki khadijana fatana kema kisamu miji kiyi auranki sai hankalina yafi kwanciya inamiki adda'a Allah yabaki miji nagari mesanki dasan danginki kamar BASAM din meenal,'

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.