Complete Hausa Novels

Basan Raina Bace Complete Hausa Novel

Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt

Chapter 15 of 17

"Dan ankawo sadakin Meenal har saubiyu akafasa auran duk akan wannan zancan danake fada miki wlh yaran arzikine masu mutunci Allah shine shaida,'

"Momy tasauke ajjiyar zuchiya tace,'. ___"yanzu ina zamuga meenal Ladi?,'

___'to Kano sukace suntafi kuma sukansu basusan takamaimai inda suka dosaba saidai ayi hakuri Allah yasada fuskokinmu da alkairinsa innaji labarinsu insha Allah zan sanar daku eh,'

Ummu tace,'. ___"mungode sosai Ladi Saikuma munjiki din muzamu koma ,'
___"to insha Allah zakujini kugaida gida mungode,'

Sukaimata ihsani suka wuce jikinsu duk amace,'

Suns falo sunata jimami saiga Kiran BASAM awaya,'

___"hello megida yakake kun'isa lafiya ko?,'

___"lafiya lau Matar ina mom take?,'

___"gatanan akusa dani yanzu muka dawo gidansu meenal basananma bawanda yasan inda suke Gidan akulle yake,'
."shiru yayi aranshi yace,' ___"basananfa ba'asan ina sukeba lallaima wannan yarinyar da aure akanta take yawo ko zanyi maganinta,'

__"to bani momy muyi magana,'

Tamikama momy wayar,'. ___"BASAM kaga irin abunda kajamana ko to meenal suntafi ba'asanma takamaimai inda sukeba kuma har makwabtansu muka shiga basusan ina sukayiba sannan maganar da'aka fadama akansu meenal karyane sharrine inkana musu bara inturama recording dindanayi alokacinda akebamu labarin kashe wayarka yanzu inturama,'

Yakashe wayarshi tareda dauko laptop dinshi aikuwa cikin kankanin lokaci yashigo shiru yayi yana sauraron maganar ma Ladi gabaki daya saiyashiga rikici da damuwa mikewa yayi yashiga tunane tunane barkatai yarasa mekemai Dadi ma ga momy tanatamai fada,'

Adaddafe BASAM yayi wata biyu a Paris din suna gama aikinsu yadawo anata tayashi murnarcin nasara dayayi amma shibayako farin ciki dankoda Gidan TV suka gaiyaceshi cemusu yayi bazaiyiba akace za'ayi walima yace bayaso dukyafita haiyacinsa yarasa mekemai Dadi aduniyarshi,'

Yana kwance momy tashigo tace,'

___"BASAM meke damunka kaduba yadda dukkarame kayi duhu anya lafiyanka kalau kuwa kuma kullum kana daki bakayin walwala dasakewa kamar yadda kakeyi ada kaduba shirye shiryen bikin Yar uwarka kausar akeyi amma kai ko'ajikinka kana daki kakulle kanka,'

___"momy nafada miki babu abunda yake damuna nikam ina lafiya kawai inatunanin wani kaikine dazai taso mana nangaba shiyasa momy amma bakomai,'

___"to naji yamaganar kuma auran naka da'ita wannan Yarinya basmah?,'

___"momy zamuyi magana yanzu bara nafita kamun Yan biki sucika Gidan inkasa fita.'

Mikewa yayi dama ashirye yake tsab yazari car key yafice takofar baya motarshi yashige kirar range rover fara Sol da'ita

"Kaitsaye yanufi layinsu meenal wanda shikanshi baisan kwana biyunnan abunda yasa yakezuwa yakurama kofar Gidan idanuba kusan kullum yanzu haka BASAM yakeyi,'

Anyi bikin kausar Nagani nafada ankaita Abuja itada mijinta suna zamansu Na lafiya abunsu,'

*BAYAN SHEKARA DAYA*

Motarsu meenal ce tashawo kwanar layinnasu motocine guda uku susuna tatsakiya yayinda sauran Yan uwansu suke sauran dansundawo gidane za'ayi bikin khadija ta kammala karatunta hartasamu aikinta awani company ananne me company din yaganta yace yanaso dayake Allah yayi rabomshice shine gashi yanzu za'ayi bikin,'

Gidansu meenal din abude yake ragowar Yan uwan mamanta da dangin abbansu suna ciki anata girke girken biki danyaune za'asa Salle,'

Daga gefe BASAM ne zaune amota shida abokinshi Khalid sunata kallon kofar gidansu meenal din wanda sukaga anata Shiga ana fita da dukkan alamu biki akeyi,'

___"waini BASAM yaushe kakamu da soyayyar meenal ne metsanani haka dakullum saikazo kofar gidannan yanzufa rabonka da meenal shekara guda kenan kaduba yadda karame kayi duhu sabida soyayya dakasa agaba yakamata kaima kanka fada kilama tayi auranta kananan kanata haukarka yarinyarda ada katsani koda a ambaci sunanta amma wai yanzu itace takebaka wuya harkina wulakanta basmah akanta,'

___"βœ‹πŸ»πŸ˜  dan Allah dakata Malam kabarni naji da radadin da zuchiyata takemun akan tsantsar kaunar meenal sannan tayaya meenal zatayi aure da'akwai aurena akanta aibazai yuyuba zancan basmah kuma dakake magana kaikaje ka aureta aikaima namijine meenal dinna tafimun komai arayuwata inasanta inasanta da dukkan rayuwata,'

Motarsu takaraso kofar Gidan ahankali akabude murfin motar tasako kafafunta wanda sukasha Jan lalli fulawarnam tafito tazauna afatarta sosai takalmine baki metsinin gaske akafarta ahankali tazaro jikinta sanye take dawani danyan lace baki me fulawowi pink tayi hadadden daurinta me hawa hawa yazauna akanta sosai idanunta. Manne da bakin glass metsadar gaske saidan mayafinta madaidaici pink tayi mugun Kyau takalminta dajakarta bakake sukuma sannu ahankali tasoma takawa zuwa kofar Gidan nasu ranawani shan kamshi tana daga kanta,'

BASAM yazare idanunshi tareda shagala wajan kallon meenal cikin rawar murya yace,'. ___"Khalid wannan ba meenal dinabace kuwa itace tazama haka?,'

Khalid da mamakin ganin haduwar meenal yasashi dimaucewa yace,'. ___"itace abokina amma tahadu sosai wlh,'

Khadijace itama tafito cikin ado yayinda sauran Yan uwansu tareda kawayan Khadija da kawayan meenal suma suka fito,'

Batareda bata lokaciba suka shige Gidan,'

"BASAM yaballe murfin motarshi dasauri zaifita Khalid yarike hannunshi,'

___"mekake kokarinyi BASAM karkacemun zakabi matarkane cikin danginta?,' kasani duk irin wulakancin dasukaima kaikajawo kamanta wulakantata dakayi kakoreta alokacinda take tsananin bukatar taimakonka,'

"Idanimshi suka cicciko da ruwan hawaye yace,'. ___"menene mafita yanzu khalid banaso tasake kubcemunne yanzu kaje kakira mun momy da Ummu saisuzo susushiga adawomunda matata plz bazan iya barin kofar gidannanba,'

___"to naji relax zanje inkirasu yanzu kaikatsaya ammafa karka sake kashiga ina fadama kenan,:

___"bazan shigaba kayi Sauri khalid,'

Haka khalid yaje yasanardasu momy abunda ake ciki aikuwa bashiri sukataho,'

*love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“

*BASANπŸ“*
*RAINA BACE*

*BY_______________*
*_Badiat Ibrahim_*

*_______________156to160✍🏻*

"Suna karasowa suka samu BASAM acikin Mota inbanda kallon kofar gidansu meenal babu abunda yakeyi,'

___"BASAM gamu munzo zamuje mubada hakuri akan abunda yafaru abaya insha Allah kwantar da hankalinka,'

Yasauke kanshi yana zubarda hawaye baice komaiba Ummu da momy suka shiga Gidan da sallama,'

Kawai da meenal sukaci karo momy taganta tayi Kyau tayi kiba ga kirjinta yacika dam komanta yazauna,'. ___"meenal dina kece?,'

Gabaki daya kallo yadawo garesu meenal tataho aguje ta rungume momy saisuka kuka dukkansu suna kankame da juna hajia kaltume takada kanta kawai tanajin tausayinsu domum talura meenal takamu da matsanancin san mijinta sosai.'

____"nice momy inata missing dinki momy ina kausar?,'

Murmushi tayi ___"kausar tayi aure tana Abuja da mijinta meenal ina kikaje kikabarmu mijinki yashiga wani Hali akanki,?'

Hajia kaltume takaraso ___"sannunku meenal suwaye kuma wadannam?,'

Kanta yana kasa tace,'. ___"mahaifiyar BASAM ce da kakarshi,'

___"ayya bismillah kushigo. Mana kwatsaya anan meenal kaisu falo suzauna tunda bakowa,'

Taimusu jagora zuwa falo suka zauna anata gaggaisawa sukayi ammaba meke faruwa akasanar dasu bikin khadija akeyi sukayi murna taredasa alkhairi,'

Hajia kaltume tazo tace,'. ___"to dama kobakuzoba dama zanzoni dakaina akan maganar takaddar meenal tasaki domun yakamata danku yasaketa domun tasamu tayi auranta manema sunmata cakowa soyake ya aureta.'

"Ummu tace,'. ___"aa hajia abunda yafaru abaya aiyawuce domum mubamuda laifi yaro shine yayi kuskure kuma wlh yanzu yagane kuranshi aimasa afuwa awanke matarshi takoma suyi zamansu kuyi hakuri kuduba,'

____"babu zancan afuwa domun shima lokacin aibaimata afuwaba danhaka takaddarta kawai nakeso abamu itama tasamu freedom tayi auranta nadadi,'

___"momy tace kuyi hakuri dan albarkacin annabi da alqur'ani karku kashema meenal auranta inasan meenal asalima Nina zabamai meenal amatsayin mata azamanda nayi da:ita kitbayeta soyayya nakenuna mata dan banyarda wani Abu yatabataba sannan aranarda abun yafaru nabartane tatafi badan komaiba sabida ranta yabaci shima nashi yabaci akan in dukkansu suka sakko sai aimusu sulhu washe gari danazo natarar gida akulle mama Ladi tanada ranta ainashiga nasameta munyi magana tacemun sunce Kano zasuje amma suma basusan takamaimai akanon ina zasuba sannan acikin mutanena nasaka aimun bincike koza'agansu amma shiru dan Allah dan girman Allah dan soyayyar dake tsakaninku da annabi (S A W) kubar meenal da BASAM,'

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.