Basan Raina Bace Complete Hausa Novel
Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt
Chapter 16 of 17
Hajia kaltume tace kunhadamu da babban bango to badamuwa kuturomun BASAM din inji daga bakinshi tukunna,'
___"aiyana waje ina meenal taje takirashi to,'
____"meenal meenal,'
___"naam momy ina zuwa dasauri takaraso "gani momy,'
___"kifita waje kikarawo BASAM kutaho tare harda abokin nashima suzo,'
Asanyaye meenal tafita tatsaya azaure tasake kyarawa gabanta yanata faduwa tafito tanufi motarsu cikin tsoro,'
Kalid yace,'. ___"yimaza kashare hawayanka ga meenal nan tanufomun maza,'..
Yasaka tissue yagoge hawayansa daidai karasowarta
Sallamar datayi tasauya tunaninshi sautin muryarta daya sauka akunnanshi sautinda ya firgita tsigar jikinshi dasauri yadago suka zubama junansu idanu kofiyoyin soyayyace ta harbi zuchiyoyinsu dukkansu biyun tausayin BASAM yakamata taga yarame yayi duhu dashi,'
Tasauke kanta kasa,'. ____"sannunku dama cewa akayi kushigo ciki anasan ganinku,' tajuya dantaji tanasan tayi kuka dasauri suka fito sukabiyo bayanta sun tsugunna sungaida matan tsakar gida kana sukashiga falon Yan uwantane kab acikin falon saisu momy waje sukasamu suka tsugunna suka kwashi gaisuwa kana suna zauna kannan nasu akasa harda meenal ma tanaso tadago takalli farin cikinta amma abun ya faskara takasa kyaran muryar hajia kaltume ne yakatseta
__"amm BASAM gashi tamikamai bairo da takadda yadawo ya amsa hannunshi yana rawa.'
____"takaddace danakeso karubutama meenal saki uku taje tayi auranta tahuta itama,'
Jiyayi kamar ankwadamai guduma akanshi bashiri yasaki takaddar da bairon yana hawaye
Meenal itama wata faduwar gaba tayi dataji abunda momy tace tasauke kanta tana kuka dan tanasan mijinta sosai,'
Yace ___"kugafarceni wlh koda amafarki bazan iya sakin meenal ba domun meenal matatace kuma inasanta yanzu fiyeda kaina karku tursasamun insaketa domun zan iya rasa raina baki daya dan Allah kugafarramun laifinda Na aikatama meenal domun nasan natabka babban kuskure,'
__"meenal kiyafemun dan Allah nasan nacutar dake nazalunceki to ina Neman gafararki kiyafemun badanniba plzz inasanki,'
Kuka yakeyi sosai meenal tadago itama kukan takeyi tace ,'. __"nayafema dukdadai dama niban rikekaba Allah yayafemu nima kayafemun abunda naima,'
Hajia kaltume tace ____"algamdullah komai yadaidaita tunda sun daidaita Kansu aishikenan saikuma mukiyaye gaba zuwa gobe zamusamu wakilin ita meenal din shima yaturo wakilinshi sai akyara auran takoma Gidan mijinta shikenan saidai akiyeye gaba in angama biki jibi zatadawo dakinta,'
Godia BASAM yashigayi shida khalid sunata farin ciki su momy ma sunata godia sunzauna za'_ayi biki dasu yayinda Meenal tafita rakasu BASAM,'
Suna hada idanu azaure sukaima junansu murmushi jawota yayi jikinshi yakankameta suna daria rada yaimata '
___"I love u my heart I so much missed u ,'
Tawaniji Dadi yana shigarta waiyau itace ajikin BASAM kuma yakefada mata kalaman soyayya,'. ___"I love u too,'
Sukasaki juna hannunsu yana rikedana juna haryashiga Mota sannan yajuyo yana kallonta yace ,'. ____"sai gobe inmunhadu kenan ko amma zamuyi waya Ai sakamun nber ki,'
Yamika mata wayar tasakamai tanamai murmushi,'. ____"to sai kazo goben,'
____"wlh kamar karna barki haka nakeji tsoro nakehi karki gudu kabani akarona biyu,'
Daria sukasa dukkansu yashiga Mota yanatafe yanadaga mata hannu harta bace musu
Ihu yasaka tareda tafawa da khalid yanawani murna Mara musaltuwa,'
*love u oll
🏓🏓🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓🏓
🏓🏓🏓
🏓
*BASAN*
*RAINA BACE*
*BY_______________*
*BADIAT IBRAHIM*_
*____________161to165✍🏻*
*THE END*
"Misalin karfe takwas nadaran ranar BASAM yana Gidan TV ana tattaunawa dashi kamar yadda akasaba,'
___"assalamu alaikum masu sauraranmu barka da warhaka barkanmu dasake saduwa acikin wannan shiri namu shirine Wanda yakebamu dama tattaunawa da manyan mutane wadanda sukayi suna duniya tasanmu to yauma Muna tareda bakonmu wato BASAM B SALEES ,' bakonmu bismillah,'
___"assalamu alaikum masoyana dawanda suke gaban akwatin tvnsu da wadandaba basanan inamuku fatan alkairi,'
Sanye yake cikin wasu kananan kaya hadaddu wandone fari Sol ajikinshi tareda wani takalmi green hadadde yasanya rigarshi medogon hannu shima green yatoshe idanunshi da bakin glass yayi mugun Kyau yanata murmushi
Meenal datake gaban TV tana kallon hadadden mijinta tayi murmushi wani Sanshi da kaunarshi yana shigarta
___"amm Malam BASAM kwanakin baya akwai kwallo da'akayi takasa baki daya Wanda ake gabatarwa duk shekara sannan awannan karonma ance kaikasakecin nasarar lashe gasar menene cikakken gaskiar?,'
____"ammm hakane Nina nashe wannan gasa awannan karonma sannan hakanne yasa nasake samun matsayi Na musamman gaskia ne dannayi hira da Yan jaridu dadama akan gasar danaci uhm,'
____"to Malam BASAM jita jita yayi yawa Agari wasu sunacewa kayi aure wasukuma sunacewa bakayiba shin kayi auran kobakayiba inkayi wacece wannan mesa'ar data sameka?,'
Murmushi yayi hadadde yace,'. ____"tabbas nayi aure shekara daya da Rabi dasuka wuce nayi auranne aboye cikin sirri kamar yadda naima kaina alkawari dakuma matarda zan aura cewar zamuyi auranmu aboye batareda duniya tasaniba hakane inada aure,'
___"ammm malam BASAM kozamu iya ganin matarka koda awayane domun masoyanka suma suganta susamata albarka sannan zamu iyasanin sunan Matar tamu?,'
___"dukda nakasance metsananin kishin matata amma lokaci yayi da duniya zatasan wacece Na aura sunanta MEENAL wannan shine hotonta,'
Wani katon hotontane yacika gaban TV tana sanye da doguwar Riga pink tayane kanta da bakin gyale tayi mugun Kyau tana murmushinta Na burgewa,'
Kankace Me akashiga surutai kowa da albarkacin bakinshi momy da Ummu farin ciki Mara musaltuwa a fuskokinsu meenal da Yan uwanta kuwa ba'a magana,'
___"gaskia matarka tayi sanar samunka kamar yadda kaima kayi sa'ar samunta domun tahadu da dukkan alamu kanasanta matuka,'
___"hhhhh sosai kuwa dan koda ina cikin damuwa innatuno cewar itace matata sainaji da sanyi zuchiyata tadenayin kuna nasan tana jina tana ganina u love u meenal my beautiful wife,'
Anan suka dakatar da tattaunawarsu yadawo gida angama bikin Khadija ankaita Gidan mijinta yayinda aka rako meenal gidanta tanata musu nasihohi masu ratsa xuchiya dagabaya sukayimata sallama suka wuce,'
Tana falo tana kallo tajiyo sallamarsa daukeda ledoji ahannunshi tataso dasauri tareda karasawa gareshi
___"sannu da dawowa,' tasaka hannu zata amshi ledar hannunshi yajawota jikinshi tareda sauke sassanyar ajjiyar xuchiya sunkutarta yayi suna daria sukayi uwar daka akan Gado suka zuba suna daria abaki yadinga ciyarda ita namannan yana koramata da fresh milk har saida takoshi sannan itama tabashi yakoshi tare sukayo wanka sukadauro alwala sun gabatarda sallar lafila raka'a biyu yadinga ragargazo musu adda'ar zaman lafiya,'
Daganan zancan saiyasha bambam yashiga rudata da maiyar soyayyarshi dukkansu basa haiyacinsu ahaka yasanta macce yasha shagwaba da kuka haka yadinda jinyar matarshi danbayako fita yatsaya sosai yana lallaba matarshi tareda tattalinta sunata ragargazar amarci,'
Satinta biyu da tarewa sukawuce honeymoon nagani nafada ananne taga soyayya sosai taji dadi BASAM yamantar da'ita komai narayuwarta rayuwa tadawo neet neet sunata soyayyarsu a america
Watansu daya acan meenal tasamu cikimurna awajan BASAM ba'acewa komai haka yadinga waya najeria yana sanarda mutananshi koda labarin ya'iss kunnansu momy murna awajansu ba'acewa kamai yan Uwa duksunsani yayinda yasanarda duniya halin farin cikin dayake ciki
Motsi daya meenal tayi sai BASAM yaimata tambayoyi goma mekikeso mezanmiki wani abun kikiso kici kokuma kingajine ingoyaku?,'
Kullum haka har meenal tazo tanajin tausayin BASAM matuka haka yashiga siyayyan kayan bebies acan hadaddu sunata siyayya dan yace duk wani Abu da bebie zai bukata a america zasu siya sannan yace sai cikinta yagirma zasudawo najeria intana dabda haihuwa,'
Tana zaune afalo cikinta yafito yayi kato tayi Kyau tasake fari tanadancin kayan fruth tanadan kallo tajiyo shigowarshi harzata yunkura tamike yace,'
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.