Basan Raina Bace Complete Hausa Novel
Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt
Chapter 6 of 17
__"it's okey Bby girl ba bye love u muah π
Sukayi sallama yanata murmushi ahaka yafita sai filin polo din nankuma suka shiga shiryawa tareda daddaure hannune guiwane dadai sauransu ga dawakansu manya manya suma kafafunsu adaure da kyalle gajerun wanduna Yan club din su *BASAM* sukasa sai Riga Saikuma pesincap dukka farare sunakan dawakansu gasunan ajejjere abun shaawa kowanne yana cikin ready yayinda Yan kallo kowa yanutsu yana Allah allah asoma Yan dayan term din sungama shiryawa kowa da sandarshi ta buga kwallo nantake aka hura musu usir tareda garo karamar kwallonnan cikin filin,'
Habawa nanfa dawakannan suka shiga gudu kowa yana kokarin gara kwallonnan inbanda karan gudun dawakai babu abunda kakeji,'
Computer kuwa takota ina ana kallonsu sunata guje guje kwallon awa daya sukayi yayinda BASAM yaci kwallonnan harsau biyu yan dayan term din kuma sau daya nanfa akashiga ihu ana shewa ,' yan term dinsu *BASAM* sunata murna tareda RUngume BASAM ahaka akadai tashi dama abunda yakaeosu kenan kuma sungama sai Hutu dazasuyi nasati guda,'
Kowa yawatse yadawo masaukinshi yayinda *BASAM* yayo wanka yadawo yanata aiki a laptop dinshi yakirasu mom yafada musu sunyi nasara kana yasanarda Bby girl dinshi anata murna ,'
Saidaya gama komai yaci abinci kana yakwanta abunshi bacci medadi yakwasheshi '
*love u oll*
ππππππ
ππππ
πππ
π
*BASAN π*
*RAINA BACE*
*BY__________________*
*_Badiat Ibrahim_*
*________________51to55βπ»*
"Da misalin karfe hudun yamma jirginsu BASAM yasauka najeria Momy da kausar da Ummu suna zaune acikin filin jirgin suna jiran sakkowar su BASAM yayinda kowa yazo Tarar yaronshi a airport din,' minty goma dasaukar jirgin mutanan ciki suka soma sakkowa BASAM suka hango yana takowa cikin nutsuwa yayinda yaketa musu murmushinshi
"Sanye yake cikin fararen kaya wandone Na jins farisol sai wata Riga mai dogon hannu aciki lonsleep Saikuma wata rigar Jins daya daura Asama mekaramin hannu kafarsa sanye da camvers fari tsadadden gaske yana karasa sakkowa yanufo Ummu tareda rungumeta suna daria.'
____"I missed u so much Mata's inata kewarki gashi kena soma gani Dana sakko gaskia kinaji dani,'
Ummu tasaka daria tareda dago BASAM,' ____" inbaji dakaiba dawa zanji wlh bakaji dabakananba Gidan ba Dadi Sam,'
Daria sukasa takarasa gaban Momy yariko hannunta ya summbata,'
Tareda rungume kausar sunata murna haka suka wuce zuwa Mota,'
BASAM tunda akashiga motarnan yaketa tsokanar Ummu sunata daria imbanda murmushi babu abunda Momy takeyi ahaka harsuka karasa gida,'
Megadine yataho aguje tareda wangale musu get din,'. ____"ahh barka da dawowa megida,' yana dagama BASAM hannu.'
Sunkarasa parking place yayinda kowa yasakko BASAM yana rikeda Ummu suka wuce kowa yaxube afalo sannanne aka gaggaisa tareda tayashi murna
___"wash nagaji inaga infaracin abinci tukunna sainaje dakina inyi wanka inhuta Mata's innafito saimuyi labari ko?
Ummu tace,'. ____"to megida takobin yaki,'
Sunkarasa daining table suna zaune yayinda kausar ta saving kowa awajan itama tazauna tasomacin nata,'
BASAM ahankali yakecin abincinsa wajan yadauki shiru inbanda karan cokali bakajin komai,'
Momy ce tayi kyaran murya tace,'. ____"BASAM inkahuta akwai wata muhimmiyar magana danakeso mu tattauna amma kasamu Hutu tukunna saimuyi maganar kaji?,'
Saidayakai lomar abincin yahadiye sannan yace,'. ____"to Momy inna fito zanshigo dakinki ,' kausar karatunfa anayi kuwa?,'
____"eh yaya inayi yanzuma munyi exam muna hutune shiyasa banjeba,'
____"daz my girl kidage kita karatu indai sakamakonki yAfito mekyau zanbaki kyauta metsokan gaske,' yadan shafa kumatunta yajuyo ya kalli Ummu yakashe Mata idanu
____"Mata's zanshiga ciki ni kishirya kamun infito musha hirarmu inbaki labarin turai,'
____"ina jiranka megida saika fito,'
Yajuya bayanshi yawuce yayinda kausar tatashi tabishi da jakarshi Ummu ta kalli Momy tace,'
____"Salma saiki sanarda meenal megidanta yadawo kozataji Dadi ko?,'
_____"eh Ummu yanzunnan zan kirata muyi magana tashirya gobe zaije yaganta itama taganshi suyi magana ma,'
____"yauwa amma hakan yayi kuma naji Dadi sosai wlh inama BASAM murnar samun salahar mata nutsatstsiya ga girmama nagaba da ita ga iya magana,'
Muushi Momy tayi najin dadin anyabi meenal wayarta tasoma lallatsawa takara akunne dankiran meenal ringing daya zuwa biyu meenal tadaga wayarnan.'
____"salamu alaikum Momy ina wuni ya gida,?'
____"Ameen wa alaikis salam meenal gida lafiya kalau,' dama nakira insanar miki BASAM yadawo yanzunnan insha Allah kiyi tsammaninmu gobe zamuxo kiganshi shima yaganki,'
Gaban meenal yayanke yafadi tadafe kirjinta cikin sanyin murya tace,'. ____"to momy Allah yakaimu goben,'
___"Ameen meenal saiki sanarda ummanki zamuzo gobe,'
___"to Momy zanfada mata,'
Sukayi sallama asanyaye meenal tasauke wayarta akunnenta mama tazuba mata idanu khadija take gefe tana karatu itama idanun tazuba mata,'
____"meenal lafiya lokaci daya yanayinki yasauya lafiya kuwa bada momynki kukayi waya bane?,'
____" da'itane mama dama cewa tayi infada miki gobe zasuzo itada BASAM yadawo yau shine tace insanar dake,'
____"tohh Allah yakaimu goben to meenal meyasa kika canja fuska bakyasan ganinshine kome?,'
____"aa mama bakomai wlh,' tadanyi murmushi tamike takoma dakinsu,'
___"khadija zonan,'
___"to mama,' khadija tataso tazo gaban mama tazauna,'
____"mekike gani zamu tanadar goben naci danasha aibaidace yazo haka baici komaiba ko?,'
"Khadija tace,'. _____"to mama balalle bane BASAM yaci wani Abu ba domun kinga yafito Gidan arziki yasaba da cima masu Kyau to mukuma talakawane kila bazai iyacin abincinmuba,'
"Mama tayi shiru tana nazari tace,'. ____"amma khadija koda bazaiciba muyidin yagani aizaiji Dadi itama mahaifiyarshi zataji Dadi kuma hakan tamkar an mutunta meenal ne,'
___"to mama shikenan inaga to muyi jalob din shinkafa saimuyi cake saikuma drinks dazamu siya sai nama yayi Ai,'
____"to khadija kije Gidan Maman Safiya kicemata dan Allah acikin kudin adashannan tarantamun dubu uku zandawo mata dashi indai tabaki kiwuce kisiyo duk abunda zakiyi amfani dashi sabida yakwana a hannunmu dasafe ssimusoma aikin ko?,'
___"to mama bari najedin saina dawo,'
Khadija tafita abunta tareda nufar gidansu Maman Safiya me adashi takuwaci sa'a akabata kudin tashiga kasuwa tasiyo kayan cake tareda kayan lambu dazatayi amfani dashi a jalob din su kori ne dasu taim magi iri iri sannan tayiso nama da shinkafa Rabin loka sauran kudin daya saura tasiyo coke tareda ruwan gora swan,'
Haka khadija tadawo ta nunnunama mama kayan sannan suka ajjiye,'
Sukaci gaba da tattaunawa itakuma meenak tana zaune yayinda fargaba dukya cika Mata ciki,'
*BASAM* yayi wanka tareda saka rigar bacci nanyakashe wayoyinshi danso yakeyi yahuta nanfa yabi lafiyar gado yayi baccinshi,'
Daga bangaran Basma budurwar BASAM kuma tanata kokarin kiran wayar BASAM taji koya sauka lafiya amma duk layikanshi akashe suke,' duktabi tadamu kanta tanadai kwance abun duniya yabi ya isheta ,'
*love u oll*
ππππππ
ππππ
πππ
π
*BASANπ*
*RAINA BACE*
*BY_________________*
*_Badiat Ibrahim_*
*________________56to60βπ»*
*SAI MISALIN KARFE SHIDDA DA RABI*
*BASAM* yafarka daga baccin dayayi ahankali yake bude idanunshi yayinda yakai dubanshi kan tabkeken agogon dakinshi me daukeda dankareren hotonshi yanakan katoton farin dokinshi yasanya fararen kaya dokinnan yana gudu shikuma yana daria sosai ahaka akadauki hoton sai akayi katoton agogon bango dashi,:
Dasauri BASAM yamike tareda fadawa hadadden toilet dinshi yasaki shawar akanshi yayi wankanshi tareda dauro alwala yana fitowa ya goggoge jikinshi da towel tareda shafe jikinshi damai yafeshi jikinshi da turare jarrabiya yazaro fara me wando yasaka yataje sumar kanshi tanata sheki kayan sunyi mugunyi mashi Kyau tamkar balarabe kiraye kirayan sallah yasomaji amasallacin kofar gidansu Wanda yake hade da gidansu fitowa yayi dasauri yanata kamshi yafice zuwa masallaci,'
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.