Basan Raina Bace Complete Hausa Novel
Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt
Chapter 17 of 17
____"ahhh bansakiba banaso kiwahalarda kanki dakuma bebin dake cikinki,'
Karasowa yayi yatsugunna agabanta tareda sumbatar cikinta
___"Maman bebie yaya akayi kunata missing dinako?, sorry nima inata tunaninku gani nazo kinshirya ko?,'
Murmushi tayi tareda shafa sumar kan BASAM tace,'. ___"ina alfahari dasamunka amatsayin abokin rayuwata inasanka matuka,'
Murmushi yayi,'. ___"naji nagode ainikuma aikina nakeyi domun banasan kisha wuya oya come on tashi ahankali musamu mutafi,'
Dagata yayi ahankali sunata sakkowa harzuwa cikin Mota saidata zauna tukunna yakoma yadauko musu akwatunansu kana sukawuce sai airport sunshiga anata kiraye kirayan Suna suma ankira sunansu sunshiga sunadai zaune meenal tanatajin ciwon Mara kadan kadan tanadan daurewa dankarta dagama BASAM hankali dan yasamu bacci tausayi yakebata tasaka hannunta tana shafar cikin ahankali ahankali idanunta arufe itakadai tasan metakeji dan mararta tatasanma ciwo kafafunta da bayanta duksun rike har BASAM yafarka yanata tambayarta menene tanadan murmushin bakomai,'
Antaru a airport din ana jiran isowarsu meenal harda hajia kaltume da Khadija da mijinta tareda khalid da matarshi Basma su Ummu hard a kausar da mijin mutane dadama aikuwa saiga jirgin yasauka
Saukarsa da minty biyar akasoma fitowa BASAM yayi yayi meenal tamike takasa kafafunta sunrike tana hawaye tace,'
__"dear nakuda nakeyi bazan iya tashiba,'
Duksaiyabi yarude yakuwa sureta suna sakkowa ahankali tana hawaye yayinda tarike mararta kam yana sakkowa akayo Kansu dasauri.'
___"mom nakuda takeyi abude Mota maza mutafi asibity ankuma suka dunguma zuwa asibity ankarbeta da gaggawa tanata nakuda zanga zanga duktahada zufa,'
___"Dr plz kabarni inshiga dan Allah mijintanefa ni inasan in taimaka mata,'
Dr yabar basam yashiga yasaka hannunshi acikin Na meenal tarike kam tanata zufa yace,'
___"Bby come on kiyi nishi mekarfi bebien yafito kihuta kinji?,'
Nose tace,'. ___"gayaron yasoma fitowa karfinta yakare plz kiyi nishi,'
Yace,'. ___"come on Bby kiyi inatare dake takuwa kankame hannunshi ta dakarkara tayi wani nishi aikuwa bebie yafito tashiga sauke nunfashi,'
Kankame junansu sukayi suna murna yanata mata sannu dasauri yafito yasanar dasu ta haifi namiji suna lfy nanfa asibity yarude da murna nan akashiga nasarda Yan Uwa mejego angama kintsasu itada hahadden kyakykyawan bebien ta ankawosu dakin Hutu bebien yana cikin wani hadadden seti fari Sol yanata kamshi meenal tazubamai idanu kamarshi daya da BASAM sak yarannan kato kamar dan turawa taji wani soyayyar yaron da soyayyar BASAM nashigarta,'
Ahaka akashigo anata mata sannu sukaita daukar yarannam anamai hotuna anamai adda'a meenal da BASAM kuwa sai kalon junansu sukeyi cikin soyayya,'
Kankace me gari yadauka Matar BASAM ta haihu BASAM yaima yaron huduba da sunan abbanshi wato salees
Ransuna kuwa anci ansha abubbuwa daban daban shanu da raguna BASAM yayanka mejego kuwa tafito sharshar da'ita tayi Kyau tadau makeup tanata kamshi tasamu akwatuba goma awajan BASAM nata biyar Na bebie salees biyar momy taimusu akwati biyar Ummu uku hajia kaltume uku sunsamu kaya Mara musaltuwa,'
Sadab sadab BASAM yashigo dakin bakowa kuwa sai meenal tanaba bebie nono yatashi bacci yana shigowa yadagasu sama dukkansu yana juyasu tashiga daria,'
___"ina alfahari daku Bby I love u more,'
___"kana ranmu dadynmu love u too,'
Yashiga kissing dinta itada bebie din tanata babbaka daria rayuwa tayima kowa fari kowa baidawata damuwa khadija tahaihu ta haifi macce yarinyar taci sunan mama khalid matarshi ta haifi namiji yaro yaci sunan BASAM kausar tahaifi macce Yarinya taci sunan Meenal abundai kwanin Kyau sunhada family babba,'
*ALHAMDULLAH*
Ina mika godia ta ga dukkan groups Na Hausa novels musamman,'
Manshat group
Hausa novels
Home of hausa novels
Jiddah novels
Aisha gana novels
Faxy novels
Muradina novels
Da dukkan wani group Na novels
Ina mika godiyata agareku baki daya
Sai Allah yasake sadamu awani sabon book din nagode,
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
07039625239
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.