Faɗime Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Faɗime Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 17 of 17
Cikin tashin hankali Fad'ime ta duba Matar da ta bayyana gefanta ta furta. “kin cuceni kin ce na gudu gashi kinja za'a kasheni.â€Â
Da mamaki da kuma tsoro Jiddarh ta kalla Fad'ime jin tana magana tana duban wurin da ita bataga kowa ba.
ÆŠaya daga cikin mutanen ne mai sanye da bak'ar riga ya fara tunkaro su Fad'ime suna ja da baya cike da tsoro.
“ki daure karki ji tsoro yana matsowa dab dake ki yi Æ™oÆ™arin tuge hular da ya rufe fuskarsa kinji?â€Â
Matar ta faɗa wa Fad'ime. Kasa magana Fad'ime ta yi ganin ya ƙari so wurin nasu tare da ƙoƙarin saka hannu ya riƙo su Fad'ime ta dage iya ƙarfinta ta daka tsalle tare da tuge hular kansa ai kuwa take fuskarsa ta bayyana, cike da tsoro Fad'ime ta zaro ido yayin da Mutumin yaja baya yana kare fuskarsa domin a ka'idar ƙungiya ba'a ganin fuskokin juna.
Cikin tashin hankali da kuma mamaki É—aya daga cikin matan wurin da ita sanye take da jan kaya ta rufe fuskarta kamar kowa take duban wannan mutumin da Fad'ime ta buÉ—e wa fuska.
Alamar jinjina Matar nan ta yi ma Fad'ime sannan ta furta. “ki rufe idonki zan taimaka na tserarta dake kamar yadda nayi alƙawari yanzu ma na bari sun ganki ne saboda kiga wannan fuskar saboda ina da Dalili.
Fad'ime bata sama zarafin furta komai ba ta Æ™ara riÆ™e hannun Jiddarh da kyau tare da furta, “matuÆ™ar kinaso ki kuÉ“uta ki rufe idonki zamu tsira tare.â€Â
Ba musu Jiddarh da jikinta babu inda baya rawa ta yi saurin rufe idonta ita ma Fad'ime haka ai kuwa take a wurin suka É“ace, hankalin waÉ—an nan matsafa ya Æ™ara tashi ganin abin da ya faru.....âœÂï¸Â
_______
Laifin daɗi....🤷🥱
Wannan shi ne ana wata ga wata. To dai kunji yadda ta kaya, wai shin kuwa kuna ganin su Fad'ime za su tsira, mene ne zai biyo bayan tsirarsu, akwai ƙura fa, shin wanene wancan Mutumin da Fad'ime ta buɗe wa fuska, kuma wacece Matar da ta ganshi sannan me ya sa ta yi mamaki, wacece wannan Matar da take taimakawa Fad'ime, shin yaya rayuwar Fad'ime zata kasance a cikin birni bayan batasan kowa ba???
To dai duka amsoshin nan suna nan cikin wannan labari na mu mai farin jini wato FAD'IME (Dangin Jinnu) 😂 kuma anan Free Page's suka ƙare.
Kada ku manta dama already mun sanar daku Wagga littafi na kuɗi ne a kan farashin Naira Ɗari hudu kacal, (400₦ only)
Ku tura kuÉ—aÉ—en ta wannan asusun:
8081129487. Sabi'u Khadija, MoniePoint Mfb.
Sai ku tura shaidar biya ta nan.
Chat via WhatsApp.
0813 047 9973
Or
07067953066.
Sai mun jiku.... Zahrah Royal Star ce 💋 da Nainarh KD.â¤ï¸Â
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.