Farrah Complete Hausa Novel
Reading file: FARRAH COMPLETE.txt
Chapter 31 of 32
EPISODE 3️⃣1️⃣
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
******
Tunda take bata tabajin saukan numfashin Ya Zayn ajikinta kaman yanda takeji yau ba gashi jikinshi zafi rauuu kaman bayida lafiya dan idanunshi sunyi ja hannunshi dayake rikeda bayanta tashiga turewa gabanta nawani kalan mahaukacin faduwa tace “Ya…….Zayn Mami batanan ba…..ba….ni….ne Mami ba” tai maganan tana zama bakin gadon Mami shima zama yayi yana kallon fuskanta kawai kwanciya yayi kaman yanda yake kwanciya kan gadon Mami yadaura kanshi kan cinyanta yawani kalan manna fuskanshi akirjinta cikin tsantsan maye yafashe da kuka ahankali, ko’ina najikin Farrah rawa yafarayi hannayenta nawani kalan shaking tace “Ya……..Zy…” shiru tayi jin yana shesheka ajikinta, ahankali yace “Mami I’m sorry, please” wanan karan jitayi tsigan jikinta yatashi jin yanda fuskanshi gabaki daya ke manne da kirjinta yana kuka tanajin danshin ruwan hawayenshi in her chest, jikinta sai mata wani yarrrr yakeyi batasan lokacin data runtse idanunta tareda ture kanshi daga kirjinta ba tace “Ya Zayn!” Ahankali yadago kanshi in a very slow motion yana kallonta bude idanunta tayi ahankali tazubasu akan nashi, hawayen dayake kan fuskanshi yafi na wanda tagani lokacin dayake kauyensu wanan harda majina, fuskanshi yay chabe chabe, dauke kanta tayi dasauri dan yamata kwarjini dayawa takalleshi da hawaye haka a idanunshi da majina kan hanci, kokarin tureshi tashigayi tace “katashi akaika asibiti wajen Mami tadubaka bakada lafiya, ni Farrah ce ba Mami ba, Mami na hospital, kaji tashi kaje akaika” jin shiru tana tureshi ko gezau beyiba yasa tadan juyoda kanta kaman wacce ke tsoron kallonshi hada idanu sukayi, dawani kalan sauri tasake dauke kanta kirjinta na bugawa dum dum takasa kallonshi yacika mata idanu sosai gani kuma tayi this is the first time fuskanshi ke dab da nata, gawani kalan kyau da hakanan taga yamata lips nashi sunyi pink sosai Ya Zayn yafi mata dayawa kyau. “Angel!” Ahankali tadan juyoda fuskanta jin Ya Zayn yace Angel tadan kalleshi, lumshe idanu yayi yabudesu yasake daurawa akanta ahankali murya chan kasa badadan suna waje dayabe jikinsu ahade ba dabazata jiba yace “you are my Angel Farrah” yay maganan yana kawo fuskanshi saitin nata wani kalan kallonshi take ita she don’t even know what to do kaman ba Ya Zayn ba baitaba mata magana for this long ba, meke damunshi Kodai aljannu sun shigeshi ne dan idan aljanun Rakiya yatashi itama haka take abubuwa tana magana kaman ba itaba, daura kanshi dayayi jikin nata yasa tadawo hayyacinta tasake kallonshi kaman yanda yake wani kalan kallonta, murya chan kasan makoshi yace “you are my guiding Angel, you were sent from the sky, promise me you will always protect me” gyadamai kai Farrah tayi dasauri bama tagane abubuwan dayake fadi tana kokarin tureshi. “Farrah!” Yakirata ahankali dayasa hakanan taji kawai ta natsu tadaina kokarin tureshi ta kalleshi, eyes dinta yakalla zuwa pink lips dinta dake dan rawa sosai murya chan kasa yace “I think I love you Farrah!” Yay maganan yana sake lumshe idanu yanajan majina ciki yana bude idanun yana kara kallon Farrah yace “I’ve been thinking about you since that day, kullum kullum kullum and kullum” yay dan shiru yana kallonta sanan yakai hannunshi yakama hannunta dake kan gado yakai kan kirjinshi yadaura daidai saitin heart dinshi yadanna da hannunshi sanan yakalleta yace “kullum, kullum, kulllummmm sai zuciyana yayita tunaninki” yay Dan maganan yana murmushi yace “and when ever you are crying or kikai haka dabaki” yatabe bakinshi kaman yanda takeyi yace “you always look cute” yay wani cute smile yace “I love how tiny, and yanda kike yar karama, and u are so short, you are an innocent small little baby that is fearless and that can cry, saisa kullum nake tunaninki harda natafi check up, I love you Farrah” yay maganan yana lumshe idanu sanan yasaki hannunta daya rike kan kirjinshi yana whispering shiiiiiiii sannan ahankali yazare goshinshi daga nata yakoma gefe yazauna yana murmushi sanan ahankali ya kwanta ya nannade kaman maraya tashi Farrah tayi jikinta namata wani kala satan kallonshi tayi gani tayi ya lumshe ido hakan yasa tawuce ahankali tafita daga dakin har lokacin kirjinta bugawa yake tawuce dakinta wardrobe tabude tadauko wani pink t-shirt dinta daidai zata saka taji kakarin amai batasan lokacin datasaki riganba tafito tai dakin Mami Zayn ke amai gabaki daya yabata gaban gadon, dasauri tai gabanshi tama rasa mezatayi bayanshi tashiga bubbugawa tace “sannu, sorry Ya Zayn bakada lpy” ganin aman yasoma tsayawa yasa tai bayin Mami ruwa ta debo a babban bowl, tafito da towel aciki, ijiye bowl din tayi kan side drawer tacire towel din ta matse tana kallonshi yanda ya jingina da gado ya lumshe idanu yana numfashi sama sama, ahankali hannunta har rawa yake takai towel din saman goshinshi bude mayun jajayen idanunshi yayi yadaura akanta, ahankali tashiga sharemai fuskan bama talura da idanunshi abude ba dan kadan yabude idanun, wani kalan bin kirjinta dake motsawa on any move datayi yake da kallo, gasu farare sol, baitaba sanin Farrah nada nono hakaba saiyau, wani sabon amai yaji yasake zuwan mai dasauri ya yunkuro zai tashi amman aman yazo yashiga kwarowa anan kasa fashewa Farrah tayi da kuka tana rikeda towel din tace “Ya Zayn bakada lpy sannu” ganin IPad din Mami yasa da sauri ta ijiye towel din tadauki iPad din daga kan gado tashiga dialing number Mami, amman harya katse wayan bata dauka ba sake dialing nabiyu tayi shima shiru bata daukaba gashi ana kiran magrib Zayn sai amai yake, Karan faduwa dataji yasa tasaki wayan daga hannunta Zayn ne yafado kasa tundaga kan gadon cikin amanshi.THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.