Farrah Complete Hausa Novel
Reading file: FARRAH COMPLETE.txt
Chapter 26 of 32
EPISODE 2️⃣7️⃣
Saida tashiga cikin motan sanan tadan saci kallon Zayn, yana sanye da T-shirt fari kal, da 3quater maroon dasuka haska jikinshi, wani kalan hadadden kamshi natashi daga jikinshi kunnenshi daya yamakala wani diamond earring akai, waya yake danna waya kaman baisan mutum yashigo cikin motan ba, dauke kanta tayi tashiga wasa da yatsunta kaman bazata ce komiba saikuma ahankali tace “ina yini Ya Zayn!” Faduwa gabanshi yayi dum! Kiranshi da Ya Zayn data karayi janye idanunshi yayi daga wayanshi yadan kalleta gyalen kanta yadan zame baya hakan yasa yana iya ganin kitson da aka mata dayama kanta kyau sosai, dauke kanshi yayi dasauri kaman bazaice komiba murya chan kasa makoshi yace “wacece wannan yarinyar”? Wacece wannan yarinyar itama bama tagane hausan nashi ba wlh, gane kaman Maryam yake nufi yasa tadan saki cute smile tace “sunanta Maryam, Miemie, uhmmm uhmmm” tai maganan tana kokarin kiran sunan da Maryam tagaya mata saikuma da sauri tadagakai ta kalli Zayn din dake taba waya tace “B….F….F Uhmmmmmm…” tai shiru tana kokarin tunawa sanan dasauri tace “Bes…….” Dan dago kanshi Zayn yayi ya zubamata mayun idanunshi yana kallon effort din dayake putting on just to get the word, ayangance yace “Besty”? Gyadamai kai tayi ahankali tana hadiye murmushin datakeyi ganin idanunshi dataga sun wani kalan cikamata idanu, dauke kai yasakeyi ganin yanda tayi sanan ahankali yace “BFF means Best Friends Forever” sake gyadamai kai tayi sanan ahankali tace “ina sonta sosai” dan dago kanshi yayi yakalleta hada idanu sukayi atare dukansu kowa ya dauke kai tamaida kanta kan titi tana kallon hanya tana murmushi shikuma yana dan daddanna wayanshi, kaiwa gida sukayi ga aka bude musu gates din one bye one suna shiga harsuka karaso wanda zai sadasu to compound dinsu suka shige, Matayen Dad dukansu na zaune a garden sun kira wani spa home service ana musu gyaran farce, Mami ce tabude kofa tafito daga flat dinsu ganin motan Zayn yashigo, kafin ma abude mata kofan Farrah tabude kofan tafito rikeda jakan makarantan ta batare data dauki ledan uniform ba wani kalan murmushi tayi ganin Mami tafito dawani kalan sauri hade da gudu tai wajen Mami rungumeta tayi da karfi Mami ta kwashe da dariya tace “oyoyo oyoyo yarinta na tadawo daga school antafi da kuka andawo da dariya ko” boye fuskanta tayi acikin Mami tanadan dariya sanan tadago kanta tace “Mami nayi BFF sunanta Maryam, Besty na” ware idanu Mami tayi tace “Iyye jeki gaida su Hajiya saikizo muje daki kibani labarin” Mami tai magana tana nuna mata su Hajiya dake garden ana musu gyaran farce, karban jakan bayanta Mami tayi hakan yasa tawuce tana tafiya ahankali kanta akasa sabida yanda kowannen su kemata mugun kallo harda Hajiya Maryam Amaryan Alhaji dantunda taji labarin Alhaji yay adopting yarinya sanan Mami yakara bamawa taji ranta yabaci, tsugunnawa tayi agabansu ahankali sanan tace “ina yinin ku” gabaki dayansu babu wanda ya kalleta ma, Hajiya Maryam tace “Anty Mariya yaushe zamuje Dubai trip dinan” baki Farrah takara budewa ahankali zata kara gaidasu taji ance. “Farrah!” Faduwa gabanta yayi dasauri tajuyo da kanta, Zayn ne yana tsaye nisada su fuskanshi babu alamun murmushi yace “come here” tashi tayi ahankali tazo inda yake tsaye, wucewa hanyar dakin Mami yayi hakan yasa itama tabishi Hajiya Mariya tadaga murya tace “gantalalle wanda aka sameshi ta hanyar iskanci saisa yake dan iska, ubangiji Allah yasa ka kare ahaka” chak Farrah ta tsaya jin zagin da akamai juyowa tayi tabude baki zatai magana taji anfizgota afirgice tajuyo Zayn ne yajata yamata wani kalan mugun kallo binshi tayi suka shiga cikin dakin, Mami dake dinning murmushi tamusu dasauri Farrah tai wajenta tace “Mami wanchan matan nama Ya Zayn mugun addu’a” dan murmushin yake Mami tayi tace “Allah bazai amsa ba, zauna kici abinci saiki je kiyi wanka, Zayn” takira Zayn dake kokarin zama afalon tace “come and eat” tahowa yayi ahankali zuwa dinning din zubamai fried rice tayi da chicken ta tura gabanshi tace “please Zayn na sanka I don’t want more trouble kada kafadama Baban ka any of this kaji” dan kallonshi Farrah itama tayi, gyadama Mami kai yayi sanan yasa spoon yafaracin abinci itama Mami ta zauna kusada Farrah tace “yi sauri ki cinye kibani labarin Maryam”
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208💫 FARRAH 💫
✍🏻M SHAKUR
THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
DUK WANDA/WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.