Waye Shi Part 2 Complete Hausa Novel
Waye Shi Part 2 is an emotional, romantic, and reflective Hausa novel guide by Hausa Storytelling in the Complete Hausa Novels collection. This Part 2 page gives readers a useful English overview before they continue to the story, with notes on love, patience, and relationship decisions, family pressure, responsibility, and home relationships. It helps visitors searching for Waye, Shi understand the book, author credit, reading mood, and major themes before opening the full Hausa novel content.
About Waye Shi Part 2
Waye Shi Part 2 Complete Hausa Novel is listed in the Complete Hausa Novels section. This page is prepared as an English guide for readers who want to understand the story before opening the Hausa reading file. It gives a clean overview, reading context, and organized access to the available chapters or download file.
Waye Shi Part 2 is an emotional, romantic, and reflective Hausa novel guide by Hausa Storytelling in the Complete Hausa Novels collection. This Part 2 page gives readers a useful English overview before they continue to the story, with notes on love, patience, and relationship decisions, family pressure, responsibility, and home relationships. It helps visitors searching for Waye, Shi understand the book, author credit, reading mood, and major themes before opening the full Hausa novel content.
Story overview and reading context
The story is presented for readers who enjoy Hausa fiction, family drama, romance, social lessons, village life, royal themes, and emotional character journeys. Instead of sending readers directly to a file, this page explains what the title offers and helps them decide whether it matches their reading interest.
Opening impression: Reading Time for Waye Shi Part 2 Complete Hausa NovelEstimated reading time: 8 minutes Estimated pages/chapters: 2 reading part(s) Difficulty: Medium This helps readers decide whether to read now, save the novel for later, or continue from another chapter. About Waye Shi Part 2 Complete Hausa Novel Waye Shi Part 2 is an emotional, romantic, and reflective Hausa novel guide by H...
What readers may expect
- A readable Hausa novel page with clear title and category details.
- Online reading access where available, with chapters arranged for easier mobile reading.
- Download access for readers who prefer offline reading.
- Basic publication information, including status, estimated length, and available format.
Book information
Editorial note
Hausanovels26 organizes Hausa literature for discovery and comfortable reading. We aim to keep pages clear, useful, and respectful to writers. If you are the author or rights owner of this title and want credit corrected, details updated, or content removed, please use the contact or copyright notice page so the request can be reviewed.
Reading Time for Waye Shi Part 2 Complete Hausa Novel
Estimated reading time: 8 minutes
Estimated pages/chapters: 2 reading part(s)
Difficulty: Medium
This helps readers decide whether to read now, save the novel for later, or continue from another chapter.
A fusace wata matashiyar budurwa ta bazata wuce shekaru sha shida a duniya ba ta 蓳alle murfin wata mota 茩irar bogati ta fito jikinta sanye da uniform doguwar rigace ta 蓷an wuce guiwowin ta sai doguwar safa fuskata glass ne wanda ya tufe rabin fuskar tata hakan ne bai bani damar kallonta sosai ba cikin tsawa ta ce" Safwan, Safwan" kaf ma'aikatan gidan sai da suka tsaya da abinda suke suka jeru a layi sukayi 茩asa da kai kallon su tayi ta cikin ba茩in glass 蓷in ta ce " ina Safwan" ta fa蓷a a tsiwace cike da rashin kunya shiru sukayi cikin ransu suna fa蓷in yau Safwan ya ta蓳o wannan jarababbiyar yarinyar mun shiga ku tsawar data daka musu ce tasa sukayi saurin cewa a tare" Ranki ya da蓷e tunda ya tafi kaiki makaranta bai dawo ba" shiru tayi kafin ta ce " idan ya dawo a sanar dashi inason ganinsa da gaggawa", da "toh ranki ya da蓷e" suka amsa mata juyawa tayi ta nufi part Ammi.
Tana zaune tana danna wayar ta taga shigowar Safna cikin fara,a ta ce "daughter kin dawo" fara,ar ta ce ta koma saboda zare glass 蓷in datayi ganin idon Safna taf da hawaye ka mota tayi ta zaunar daita ta ce " daughter keda waye" cikin tsananin 蓳acin rai ta ce "Ammi meyake 蓷aukan kansa? waye shi ? menene ta茩amarsa? aiki fa yake yiwa mahaifina yana biyansa amma sam baya respecting 蓷ina yau Ammi 茩in zuwa yayi ya 蓷aukeni sai wani friend 蓷ina me Abdul yaga ina tafiya a 茩afa ya ragemin hanya ya kawoni har gida Ammi ya tozartani yau 茩awayena suka dinga yimin dariya wai ina tafiyar 茩afa Ammi bazai yuwu ba damar da Abba ya bashi tayi yawa dole fa yasan waye shi a gidan nan ba kowa bane face ma茩as茩anci mai yimana aiki sannan ya dinga driving 蓷ina duk inda nake so naje" ta 茩asara cikin cije la蓳a alamun zuciyar ta ba 茩aramin zafi take mata ba numfashi Ammi ta sauke kafin ta ce " kiyi ha茩uri daughter kinsan Abbanki yanzu kina masa magana fa蓷a zaiyi miki dan na lura yaron ya asirce shi sam baya ganin girman kowa a gidan nan banda Alhaji ba wanda ya isa yayi masa magana yabi musamman ma ni daya maidani karkatacciyar kukar sa yafi raina ni akan kowa dan ni ban isa ma ince yamin abu ba ni wallahi ma tsoro yake ban" tsabar 蓳acin rai Safna takasa magana mi茩ewa tayi ta nufi part 蓷inta wurgi tayi da jakar hannunta sannan ta cire uniform 蓷inta ta shiga wanka shower ta sakar ma kanta ko taji sanyi a ranta tafi minti talatin a toilet 蓷in kafin tayi wanka ta fito gaban dressing mirrow ta nufa mayuka ta shafa a jikinta kala-kala bata bu茩atar yin kwalliya dan haka lipstick kawai ta goga sannan ta bar gurin ta nufi wadrobe 蓷inta riga da wando ta 蓷auko wanda jins ne armey colour sai t-shirt 蓷insa ribom ta 蓷auka ta 蓷aure gashin kanta masha Allah tayi bala'in ha蓷uwa Safna kyakkyawa ce sosai kana ganinta kaga bafulatanar asali tanada tsayin hanci sosai da idanuwa fara ce saidai ba irin farin nan ba mai 蓷aukan ido farinta yana sirki da ja ba ruwan ta da 蓷aukan mayafi ko hijabi a haka ta tafi palourn gidan kamar yanda tayi tsammani ba kowa dining ta nufa ta fara bu蓷e warmers 蓷in abinci duk abinda akayi be birgeta ba dan haka kichine ta shiga tayi farfesun naman kai wanda yaji kayan 茩amshi bayan ta kammala ta zuba wanda zata iya ci ta bar kichine 蓷in zama tayi taci dan yunwa takeji bayan ta kammala 蓷akinta ta koma ta sakeyin brush sannan ta 蓷au littafin ta tanufi garden 蓷in gidan domin tayi karatu kasancewar suna da C.A test 蓷in english gobe duk rashin ji irin na Safna bata wasa da karatu sam tayi nisa cikin karatun ta taji alamun zaman mutum a kusa daita a hankali ta bu蓷e idonta ta sauke su akansa fuskar nan tasa a ha蓷e kamar kullum ranta ne ya 茩ara 蓳aci cikin masifa ta kalleshi da niyyar ta balbalesa da masifa saidai wannan kwarjin da 茩wayar idonsa suke mata yasa ta kasa cikin dakewa ta 蓷auke idonta a kansa kafin ta ce " Mallam mene matsalar ka danine wai? na fahimci ganin kanka kake kai 蓷aya dani koh saboda kawai Abbana ya baka dama koh to ya kamata ka dinga tuna waye kai, kai ba kowa bane face 蓷an aikin mu 茩as茩antacce kuna driver na tuni idonsa sun ka蓷a sunyi jawur tunda yake ba wanda ya ta蓳a gaya masa ba茩a茩en magana irin haka sai wannan tatsitsiyar yarinyar tabbas yasan idan yayi yun茩urin hukun tata kashe ta kawai zaiyi dan haka yayi 茩asa da kansa yana 茩o茩arin danne zuciyar sa ita kuma ganin bai ce komai ba yasa ta cigaba "yau baka zo ka 蓷aukeni a school ba kasani a albashinka na wannan watan" wata razananniyar tsawa daya daka mata ce tasa tayi wata irin gigicewa nuna ta yi yayi da yatsa ya ce "ke kin isa ki zauna kina gaya min magana kamar haka, kishiga hankalin ki karkiga kina yiwa sauran ma,aikata rashin kunya suna 茩yale ki Safwan ba irin su bane ni ba sakarai ne ba da zaki dinga gayamin kowace irin magana ina zuba miki ido ba dan haka ki shiga hankalinki" ta tsorata da yanayin sa amma hakan bai sa tayi shiru ba dan haka ta ce "ba tsoranka zanji ba fa dole in gaya maka matsayin ka tunda naga mantawa kakeyi kana ganinka a 蓷an masu gida" tana fa蓷a ta zuba da gudu saboda tasan idan har ya ri茩eta na lahira saiya fita jin da蓷i.
hovels26