Bakar Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: BAKAR INUWA BILLY.txt
Chapter 63 of 74
*_Episode 65-66_*
...........Fitowarta dai-dai da Æ™oÆ™arinsa na kammala busar da sumarsa. Ya kalleta kawai ya É—auke kansa baice komaiba. Dan rigartace dai a jikinta data shiga da ita ala dole babu abinda tayo. Sai da ya shimfiÉ—a abin salla ya miÆ™a mata wandonsa mai taushi na adidas da farar t-shirt. “Saka muyi salla lokaci na shigewaâ€.
  Kanta a kasa batare data kallesa ba tace, “Bafa abinda ya sametaâ€.
   “Humm Ameenatu kenan, karki manta na rigaki zuwa duniya. Bayan rigaki shekaru kusan goma sha takwas na baki, kinga a lissafi kuwa lokacin da nake a mizanin shiga shekarun girma na É—a namiji aka haifekiâ€.
   Kunya kamar ta nutse. Dan sam batai tunanin ya ganeba. Dama sotai ta masa dabara sai sun tada sallar ta gudu ɗakin Anne ta canja kayan tai salla.
    “Hallo! Ko sai na nuna miki shaida ne dan rigar kanta ta tona miki asiri tare da wannanâ€. Ya tura hanunsa cikin hular kanta ya jawo silin jiÆ™aƙƙen gashinta a ciki. Da sauri ta kwashi kayan zata koma toiletâ€.
    “Hii aini ba surukinki bane canjasu anan konazo na canja miki kina Æ™ara makarar damuâ€.
   Babu yanda ta iya dole tabi umarninsa, bayan ta saka kayan suka gabatar da sallar. Suna idarwa wayarsa ta hau ruri, yasan Anne ce dan haka ya miƙe zuwa bedside drawer ya zauna a bakin gadon yana daukar wayar....
    “Kai ka fita idona kawomin yarinya taci abinci tana fama da kantaâ€.
   (Mutum da matarsa Æ™arfin hali kenan) ya faÉ—a a zuciya yana sakin murmushi. A fili kam yace, “Okay Gimbiyar Bappi yanzu kuwa maida wukarâ€.
  Â
     ★Gaba ɗaya Raudha jitake kamar ta nutse dan kunya. Kanta a kasa ta risina ta gaida Anne da Bappi. Zata zauna kusa da Bilkisu dake tare da su yaja mata kujerar kusa da shi tare da kamo hanunta yanda su Bappi bazasu gani ba. Sai dai ya makaro sun gani ɗin. A kuma kallo ɗaya Anne ta fahimci wayo yaje yayma Raudha, sai dai addu'arta ALLAH yasa bai aikata abinda zai cutar da itaba tunda ɗinkin jikinta bai gama warkewaba. Tunda tazo ɗaki taga babu su tai niyyar kiransa a waya Bappi ya hanata. Acewarsa yasan Ramadhan na cikin hankalinsa bazai sake yarda ya aikata abinda zai cutar da Raudha ba. Gara su barsu su sasanta kansu da wuri kodan su Gimbiya Su'adah ma.
    Bilkisu ce ta zuba musu abincin, dan Raudha dai ta kasa motsin kirki. Gani take kamar su Anne sun fahimci abinda duk ya faru tunda har abu yakai ga canja kaya. Kowa nacin abincinsa hankali kwance amma banda ita. Tsakura kawai take kaɗan-kaɗan.
   “ALLAH in bakici abincin nan ba zan tonaki yanzu su Anne susan mikika aikato a ciki da hujjaâ€.
   Wani irin ƙululu cikinta ya bada. Harta kasa daurewa saida ta ɗan dubesa. Gira ɗaya ya ɗage mata da sakin wani munafukin murmushi daya tilastata maida kanta ƙasa da hanzari. Duk abinda suke su Anne na lure da su, sai dai kowa ya ɗauke kansa kamar bai san anaiba.
     Farfesun kan rago Ramadhan yace Bilkisu ta zuba masa. Kamar jira tana buɗe bowl ɗin Raudha tai saurin toshe hanci da rike numfashinta. Babu wanda ya lura da hakan Bilkisu ta fara zubawa, kasancewar kusa da shi take tuni ƙamshin ya ƙara karfi a kusa da ita. Har takai amai na yunƙuro mata. Ta mike zaram zata bar wajen ya rikota.
   “Lafiya kuwa?â€.
Kanta ta shiga girgiza masa da nuna masa ya saketa amma yaÆ™i. Anne ce ta fahimci abinda ya É—aga hankalin Raudhan da sauri tace, “Ramadhan saketaâ€. Tai maganar tana mikewa.
    Sam ya kasa fahimta, a zatonsa wani abune daban, ina kafin ya samu damar cewa wani abu ta kasa daurewa ta fisgi hanunta da ƙarfi. Sai dai kafin takai toilet na bayin ta saki aman a waje. Gaba ɗayansu sukayi kanta har Bappi, dama Ramadhan tunda ta fisge ya bita. Amai sosai takeyi a wahale. Shiko gaba ɗaya ya cimimiyota jikinsa duk a ruɗe. Sai tambayarta yake mike damunta?.
     “Ramadhan ka barta taji da abinda ya dameta mana Pleaseâ€.
Anne ta faÉ—a cike da tausayin Raudha. Sai da ya tabbatar ta gama ya É—agata cak ya nufi sashensa da ita. Anne zata bisu Bappi ya riÆ™o hanunta yana girgiza mata kai da murmushi a fuskarsa. “Barshi shi daya jawo yay aikinâ€.
   Murmushi kawai tai da girgiza kai tana mintsininsa da nuna masa Bilkiau da ido. Yay karamar dariya da ita kawai tajisa. Mai aikin Anne ce tazo ta gyara wajen. Su kuma suka koma kan table suna karasa cin abincinsu kowa da tausayin Raudha a ransa
   Bayan kamar mintuna goma sha biyar Ramadhan ya fito, a lokacin sun bar dining sun koma falo.
   “Yaya jikin nata?â€.
Bappi ya tambaya cike da kulawa. Cikin damuwa Ramadhan daya koma duk wani kalar tausayi yace, “Bappi na barota kwance zan sama mata wani abincin a kuma kira Momyn Jabeerâ€.
     “No kiran Mommyn Jabeer ba shine mafitaba ai. Da alama kamshin naman kan canne bataso. Taci abinci saita kwanta ta huta ALLAH ya raba lafiyaâ€.
     Wani irin yarrr yaji har saman kansa. Cikin rawar harshe yace, “Anne ban gane ba?â€.
   Hannu Bappi ya mika masa da faÉ—in, “Ajiye goro na ganar da kaiâ€.
  Ganin Bappi a serious sosai Ramadhan yay Æ´ar dariya yana shafa aljihu. Sai dai babu komai a ciki, hatta wayoyinsa na É—aki. “Bappi na maka alÆ™awarin baka koma mi kakeso faÉ—i dan ALLAHâ€.
   “Tabb ai an daina aikin banza a NAYA kai dai ajiye kasha labaruâ€.
     Rasa mima zaiyi yay, sai kawai ya kwanto agogon hanunsa ya É—ora a hanun Bappin. Bappi ya É—an juya agogon, sai kuma ya taÉ“e baki. “Ba laifi mai nauyine ai. Bilkisu bashi yashaâ€.
   Bilkisu dake dariya cike da É—oki ta nufi Yayan nata tayi É—an hugging nashi, sai kuma ta sakeshi. “Yaya na kusa zama Mummyne fa, Aunty nada cikin wata biyu da kwanaki....â€
    “What?!!!â€.
Ai kafinma ta Æ™arasa bayani ya juya da sauri ya bar wajen zuwa sashensa. “Na yafe miki sauran labarinâ€. Ya faÉ—a yana É—ago hannu sanda yake gab da shiga.
    Mi su Anne zasuyi inba dariya ba. Pa dake tsaye tun ɗazu batare da sun sani ba yay murmushi kawai yana girgiza kansa. Ɗansa kenan abin alfaharinsa. Murɗaɗɗen mai wahalar fahimta ga wanda ke nesa da shi. Da yawan mutane akace musu Ramadhan mai sauƙin kaine a cikin gida zasu karyata. Domin shi mutumne mai yanyin mutanen da ake kira da girman kai kai tsaye. Dan kuwa tabbas magana ma sai yaso da wanda yay niyya yakeyinta. Dariya ko mutane da yawa kance basu taɓa gani daga garesa ba. Dan akan jima baiyi hakan ba sai a inda yaso. Sai dai ga wanda yaso kuma ya aminta shi mai sauƙin kaine da iya mu'amula matuƙa.
    Cikin ɗan barcin daya fara figarta kawai taji an rungumeta. Tare da fara bata zafafan kiss's tako ina da ina a jikinta.
    “Ya Ramadhan lafiya?â€.
Raudha ta faÉ—a a kasalance dan da gaske barci ya fara É—aukarta. Bai bata amsa ba. Sai rungumeta da yay tsam a jikinsa yana jero addu'ar nan ga wanda abin farin ciki ya sama.
    *الْØÙŽÙ…ْد٠لله٠الَّذÙÙŠ بÙÙ†ÙØ¹Ù’مَتÙه٠تَتÙÙ…ÙÙ‘ Ø§Ù„ØµÙŽÙ‘Ø§Ù„ÙØÙŽØ§ØªÙ .*
*_Alhamdu lillahil-lazee bini’imatihi tatimmus-salihat._*
   _Godiya ta tabbata ga ALLAH wanda saboda ni'imarsa ce kyawawan ayyuka suke cika._
*اَلْØÙŽÙ…ْد٠Ùلله٠عَلَى ÙƒÙÙ„ÙÙ‘ ØÙŽØ§Ù„Ù.*
*_Alhamdulillahi ala kulli halin_*
    _Godiya ta tabbata ga ALLAH a cikin kowane hali._
    Rigar dake jikinta ya ɗaga nanma yana sumbatar cikinta. Kafin ya kwantar da kansa akai wasu hawaye na tuna Haseenah na sakko masa. Ashe bayan Haseenah yana da rabon sake haihuwar ƙanen a duniya. Ɗagowa yay ya sake sumbatar cikin, sai kuma ya fara karanto addu'ar nemawa ƴaƴa tsari (iyaye dan ALLAH a dingayi, kai ko yaron cikine dake karanta ki shafe cikinki kafin ya fito ki ɗora dayi masa a zahiri😘😢. Domin kuwa MANZON ALLAH tsira da amincin ALLAH su tabbata a gare shi, ya kasance yana nema wa Hassan da Husain tsari da wannan addu'ar: ).
       *Ø£ÙØ¹ÙيذÙÙƒÙمَا بÙÙƒÙŽÙ„Ùمَات٠الله٠التَّامَّة، Ù…Ùنْ ÙƒÙÙ„ÙÙ‘ Ø´ÙŽÙŠÙ’Ø·ÙŽØ§Ù†Ù ÙˆÙŽÙ‡ÙŽØ§Ù…ÙŽÙ‘Ø©ÙØŒ ÙˆÙŽÙ…Ùنْ ÙƒÙÙ„ÙÙ‘ عَيْن٠لاَمَّةÙ.*
*_O'eezukuma bikalimatil-lahit-tammah, min kulli shaytanin wahammah, wamin kulli 'aynin lammah._*
    _Ina neman muku tsari da kalmomin ALLAH cikakku daga dukkan shaiɗan da wata dabba mai dafi, da kuma dukkan wani mai kambun baka, mai cutarwa_.
    Raudha dake murmushi takai hannu ta shafa kansa. “Irin wannan security ba É—aga Æ™afa haka?â€.
   Tasowa yay gareta shima fuskar tasa da murmushi, ya kwanta kusa da ita tare da tokare kansa da hanunsa ya lakace mata hanci. “Uhmm barni gara na tofe abina tun yanzu kodan masu Æ™arancin tsoron ALLAH. Yanzu nan Baby Luv kinsan da wannan abin farin cikin tun É—azu kikaÆ™i sanarmin? Anya kuwa kina sona?â€.
   Dariya tayi tana mai saka tafukan hanunta ta rufe fuska. “Kai Ya Ramadhan kawai kuma saina kama faÉ—ama inada cikin É—an fari dan banda kunyaâ€.
    “Lallaima yarinyar nanâ€.
Ya faÉ—a shima yana dariya da son zame hanunta. Ƙin yarda tayi, sai ma juyowa datai da sauri ta sinne kanta a Æ™irjinsa. Idanu ya lumshe a hankali tare da rungumota ya kanÆ™ame ta shima. ji yake kamar ya haÉ—iyeta kawai ya huta. “I love you sweetheartâ€.
    “I love you too Noorullahâ€.
“Nice name dear I love more. Na huta an daina kaÆ™abamin Yaya babu dangin gabas babu na yamma. Dolene yau nayi celebrations biyu kenanâ€.
    Siririyar dariya ta saki tana mai ɗagowa ta sumbaci lips nasa ta sake maida kanta ta kudindine a jikinsa.
   “Hummm wlhy yarinya ki bani kwana uku kacal saina maidaki mara kunya ta bugawa a jaridar duniyaâ€. Yay maganar yana mai rungumeta sosai a jikinsa murmushi yaki barin fuskarsa.
    Babu wanda ya karajin É—uriyar Ramadhan da Raudha a gidan, kuma babu wanda ya nemesu. Garama ya kira Bilkisu daga baya ta kawoma Raudha sabon abinci taci ya busar mata da gashinta daga nan sukai kwanciyarsu............âœ
*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app É—in dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BAƘAR INUWA ⛹ðŸ»â€â™€ï¸â›¹ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ˜˜_*
*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA🔥🔥👇👇👇_*
*1*~ *_KUFAN WUTA_*🔥
_Safiyya Huguma_
*1*~ *_BAQAR INUWA_*💥
_Billyn Abdul_
*1*~ *_RAYUWAR MACE_*💅
_Hafsat Rano_
*1*~ *_MASARAUTA_*💪
_Miss Xoxo_
*1*~ *_NOOR ALBI_*â¤â€ðŸ”¥
_Mamuhgee_
Guda 1👉300
Guda 2👉400
Guda 3👉500
Guda 4👉700
Guda 5👉1k
*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN👇👇_*
Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank
Number shaidar biya👇ðŸ¼
*_09032345899_*
*KATIN MTN*👇👇
09166221261
__________________
*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuÉ—in littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan👇ðŸ¼_*
Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F
*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*👇ðŸ¼
+227 95 16 61 77
*_TEAM ZAFAFABIYAR🔥🔥🔥🔥_*
_____________________
*_BAƘAR INUWA...👇ðŸ»_*
Da É—umi-É—uminsa💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.
_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following É—ina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar🥰🥰ðŸ¤ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»_
*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email É—inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taÉ“a *Sign Up* shikenan an buÉ—e account a ArewaBooks💃ðŸ»ðŸ˜‚.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.
*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*
https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
*_Kuzo mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ɗan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buɗe App... Ɗin domin cigabanmu da jin daɗinmu. Wannan abin alfaharine_.*
*_MARUBUTA DAKE NEMAN ƘARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*
+234 903 177 4742
_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions É—in nanðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜ðŸ¥°ðŸ˜ðŸ˜Š_.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™ðŸ»_*
[7/13, 11:26 PM] NANA: *_Typing📲_*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.