Bakar Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: BAKAR INUWA BILLY.txt
Chapter 6 of 74
________________
*_Episode 5_*
..........Bada son ran É—an-azumi ba aka kwashi Raudha zuwa asibiti. Cikin Æ™anÆ™anin lokaci suka iso, inda aka amshi Raudha dake a jigace har batasan inama kanta yake ba zuwa yanzun. Ko sisi Fatima bata da shi, tayi Æ™arya ne kawai dan Abbansu ya bari a kawo Raudha asibiti. Tana ganin an amshi Raudha É—in ta fito ta nufi ofishin Doctor Rufa'i, sai dai anyi rashin sa'a wai baya nan yamaje ÆŠillo tun jiya. Dawowa tai inda Mommy da Abban ke tsaye a Æ™ofar É—akin da aka shiga da Raudha É—in. Zama tai itama tabi ayarin Æ´an tagumi, a haka har doctor É—in ya fito yana mai kwantar musu da hankali akan karsu damu komai zai dai-daita, dan zai rubuta musu wasu allurai da zasu sayo, da zaran anma Raudha É—in inssa ALLAH zata samu nutsuwa. Cikin gamsuwa da rashin damuwa aljihunsa zaiyi tsuwwa ya miÆ™e yabi doctor É—in, har yaje ya dawo mommy da Fatisa da Fatima bakinsu bai saÉ“a ba. Sai da ya dawo da takardar ya mikama Fatisa É—inne ta ce, “Abba ya zaka bani kuma? Ba cayay a sayo ba?â€.
    Wani shegen kallo ya watsa mata ita da Fatima fuska a Æ™waÉ“e. “Kunci bu*a'ubaku, Æ´an bu*a'uban yara da basa ko ganin mutuncina. Ni kikema magana haka kamar kina a gaban tsohon kwartoâ€.
   Fuska Fatisa ta ƙwaɓe tana ƙunƙuni, zai sake magana Asabe ta katsesu.
    “Wai nikam maganin zaku sayo a cetomin yarinya ko tazubar É—inne ya motsa muku a bainar nasi?. Kai kullum bazaka ja girmanka ga yaran nan ba balle tauna harshenka da baiko da linzami wajen sakin maganaâ€.
    “Kar yayi linzamin mana. Banda shegantaka irin tata ba itace tace tanada kuÉ—i ba shine zata wani tsareni da idanu na rashin ta'ido. ai sai da nace ku bata É—an libiya amma tace tanada kuÉ—i ko......â€
   “Ni dai ya isa da ALLAH. Ke Fatisa anshi kije ki sayoâ€.
  “Mommy nifa wlhy banda ko sisi anan. Nace inada sune danya yarda akawota asibiti. Dan haka sai yaje ya nemo inma baida su, dansu dai likitocin nan bawai batun lamuni suka sani b.....â€
  Hannu yakai zai kwaɗa mata mari ta tashi ta fita a guje Fatima na take mata baya. Babu ko kunya ya rufa musu baya shima duk da kuwa tsufa ta fara kamashi, ga sigari duk ta gama cinyesa a tsayee....
    “Subahanalillahi! Malam É—an-azumi lafiya kuwa?â€.  Â
   Cak yaja ya tsaya yana huci saboda jin an ambaci sunansa. Sai kuma duk ya diririce ganin Falalu mai shago tare da Alhaji Maude Dallatu, ya É—an tura hularsa baya yana Æ™aÆ™aro murmushi. “A'a Falalu kune anan? Ince dai lafiya ko?â€.
    “Ai kai ya kamata mu tambaya ko lafiya kuwa baba?â€.
  Cewar Alhaji Maude duk da kuwa zai iya girmar ɗan-azumin ko suyi sa'anni.
      Fuska ya marairaice kamar zaiyi kuka, saboda hangen damar dake garesa ta Æ™arshe da mafita kenan. “Alhaji wlhy Raudha ce babu lafiya muka kawo asibiti. Shine waccan ja'irar na bata ta sayo magani take shirin min Æ™yuya irin nasu na yaran zamaniâ€.
    Fatisa tai saurin waro ido waje suna kallon juna ita da Fatima da gumtse bakunan su jin dariya nason kufce musu.
   “Ai sai dai haÆ™uri baba. Inga takardarâ€.
   Alhaji Maude ya sake faÉ—a a ladabce yana miÆ™a hannu ya amshi takardar hannun Abban. Kamar bazai bashi ba dai yana É—an nannoÆ™ewa sai kuma ya miÆ™a masa. Koda Alhaji Maude ya amsa bai wani tsaya dubawa ba ya kalli Falalu dake É—auke da kaya niÆ™i-niÆ™i alamar duba wani mara lafiyan sukazo ko makamancin hakan. “Falalu Æ™arasa ciki ina zuwaâ€.
   “To ranka ya daÉ—e, amma daka kawo ni sai naje zai fiâ€.
“No karka damu jeka ciki kawai zanzo yanzunâ€.
“To a shigo lafiyaâ€.
Falalu ya faÉ—a cikin girmamawa yana É—an murmushi.
    “Baba ka jirani nan kaima ina zuwaâ€. Alhaji Maude ya sake faÉ—a yana tafiya da kallon mal. ÆŠan-azumi. Kafinma yace masa wani abu har yayi nisa. Hannu É—an-azumi ya É—aga sama yana godema ALLAH daya kawo masa Alhaji Maude a lokacin daya dace, sai dai a ransa kuma ya Æ™udira dolene kuÉ—in da duk zai biya na maganin sai Fatisa tayi kashinsu. Yana nan tsaye ko mintuna goma ba'aiba sai ga Alhaji ya dawo, da taimakon sa sukaje inda aka kwantar da Raudha É—in. Babu É“ata lokaci doctor ya amsa dan dama su kawai yake jira.
     Alhaji Maude na nane da su har kusan awa uku, dan sai da Raudha ta farfaÉ—o ta koma normal barci da allurar ta sakata sannan yace musu zaije ya dawo zuwa anjima. Godiya suka dinga masa kamar zasu gurfana Æ™asa. Yana juya baya Asabe ta warce kuÉ—in daya mikama Baba tana faÉ—in. “Ɗan cin rabo, kaci naka zaka hau kan haƙƙinaâ€.
   Hannu yakai zai damÆ™ota a fusace. “A gidan wane shege akace rabonki ne? Asabe anya zakiga ANNABI kuwa?â€.
    “Ai tare da kai zamu gagara ganinsa kwantar da hankalinka jemage maÆ™i jinin Æ™asa sai samaniya..â€
   Cikin takaicinsu Fatisa tace, “Asibitine fa Mommy. Yanzu dan ALLAH idan ya dawo ya jiku kuma fa? Mudai wlhy kuna zubar mana da mutuncinmuâ€.
   Baki Asabe ta Æ™yaÉ“e. Batare data tanka ba ta zari dubu biyu ta miÆ™awa baba ta saÆ™e sauran a zane. Ƙin amsa yayi, sai dubanta da yakeyi cikin takaici da É“acin rai. “Mikike nufi?â€.
   “Babu abinda nake Nufi sai haƙƙinka dana baka gashi nan. Tunda ALLAH kaÉ—ai yasan abinda kaci kaimaâ€.
    Wata dariyar takaici da tafi kuka ciwo yayi ya É—auke kansa. “Asabe kina wasa da lamarina wlhy. Ince dai nine silar haÉ—a auren ko? To wabilahillazi zan iya rusashi a gabanki kuma na bashi wata sai dai ki hangi arziÆ™inâ€.
     Duk da taji tsoron zancen nasa dan tasan zai iya sai ta balla masa harara. Zatai magana likita daya Æ™araso ya katseta. “Baba zaku iya tafiya da ita babu damuwaâ€.
   Gaba ɗayansu suka juya gareshi, kafinma suce wani abu Fatima da bata tanka musu ba tunda suka fara ta afka ɗakin da Raudhan take Fatisa biye da ita. Asabe ma ɗakin ta juya da niyyar shiga mal. Ɗan-azumi ya samu damar warce kuɗin data saƙe a cikin zani. A wani irin muguwar zabura ta juyo, sai dai kamar walƙiya ya ɓacema idanunta. Ranta yayi ƙololuwar ɓacin da har ma ta kasa bin bayansa balle yin magana har Fatisa da Fatima suka fito riƙe da Raudha. Yini guda harta sake ramewa, sai idanu zuru-zuru ga allurar da akai mata yasa barcin bai gama sakinta ba.
   “Mommy mike damunki?â€.
Raudha ta faÉ—a a hankali idonta akan Asabe. Ƙwafa Asaben tayi tana magana cikin É“acin rai, “Minene kuwa zai dameni idan ba ubanku ba, wanda Æ™addarar rabonku ta zama silar haÉ—uwata da shi. Wlhy a wannan gaÉ“ar kuwa lallai zan shayar da Dauda zumar mamaki. Yanda yake jinsa tantiri nima tantiriyarce ta gaske, kuma zan tabbatar masa da hakan yau basai gobe baâ€.
    Dariya Fatima ta ɗanyi dan ita ko'a jikinta. Raudha kam hawayen da suka ciko mata idanu ne suka silalo a hankali. Hannu ta kai ta share da ɗan cije baki saboda kanta dake sara mata.
     A haka suka hau mashin ko sisi babu a jikinsu. Sai da sukazo gida Asabe ta shiga ta kawoma mai napep ɗin masifa fal ranta..
  Har aka sha ruwa Malam ɗan-azumi bai yarda ya dawo gidansa ba, dan yasan halin Asabe sarai. Ya tabbatar yau duk da azumin dake a bakunansu sai sun tara ƴan kallo a cikin anguwa, shi kuma baya buƙatar hakan tunda yasan shine mara gaskiya, shiyyasa ya zaɓi ƙin dawowa gidan har aka sha ruwa. Yadai samu gasashen naman kazarsa da fura mai sanyi yaci yay ƙat. Ya kuma ɗora da indomie da ƙwai da shayi wajen Bello mai shayi. Sannan ya ɗan zuƙa sigarinsa kara uku.
Sai wajen sha ɗaya na dare ya lallaɓo a tunaninsa kowa yayi barci. Sai dai yayi rashin sa'ar cin karo da Asabe dake zaune dakaka tana zaman jiran shigowar tasa. Yanako shigowa tai caraf da rigarsa taci kwalarsa. Tun sunayi iya su har kowa na gidan ya farka. Dama Larai na laɓe tana kallon komai tun farko tana kwasar dariya, tunda taga Asabe zaune taƙi shigewa tasan akwai wata a ƙasa dama, balle itama akwai tsiyar data harbo, dan tun maganar da taji a ɗazun game da Alhaji Maude Dallatu mai son Raudha hankalinta bai kwanta ba, suna fita a gidan itama ta fice.
Rigimace sosai ta harƙume a tsakaninsu harda doke-doke. Dan sai da maƙwafta suka shigo aka rabasu da ƙyar. Kuka sosai Raudha keyi tamkar numfashinta zai bar gangar jikinta. Dan ko leƙe bata leƙo ba dama tunda aka fara faɗan tana ɗaki kwance.
     Abu kamar wasa har gabannin asuba wannan faɗa yaƙi rabuwa. Mutane har sun gaji sun koma gidajensu sun barsu. Ƴan gidan kam har yara sun farka dan kowa ya gagara barci. Duk suna a tsakar gida, Raudha ce kawai batako leƙo ba tana lafe a ɗaki tana faman dirzar kuka. Ko sahur ɗin kirki ranar babu wanda yayi a gidan. Kiran sallar asuba yasa Baba Nafi fara roƙona malam Dauda akan ya fita massallaci shi dan ALLAH ko hakan zai kawo masalaha. Shawararta yasa shi fitar yana faman huci, duk da ba yaune karon farko da suke irin wannan faɗan ba, sai yakejin zafin Asabe a yau fiye da koyaushe. Ji yake tamkar ya saketa ya hutama ransa.
Koda aka idar da salla maimakon yaƙi dawowa gidan sai shaiɗan ya dinga tunzurasa akan ya shigo yaga ƙarshen haukan Asaben. Yaran kawai ya samu suna kiciniyar alwala a tsakar gida. Dan Baba Nafi da su Fatisa sun lallaɓa Asabe da ƙyar ta shiga ɗaki itama bayan tayi alwala. Tana ɗaki zaune tana rusar kuka ya dawo, dan ko sallar ma haka tayita tana kuka. Wani irin ɗaci da zafin Malam Dauda takeji yau fiye da ko yaushe a rayuwarta.
    “Haba Malam mi kuma ya dawo da kai gidan nan a yanzu?â€. Baba Nafi dake tattare kayan wanke-wanke ta faÉ—a lokacin da malam ÆŠan-azumi ke shigowa gidan zuciyarsa tamkar zata kama da wuta. Zuciyar tasa dama a kusa take, dan haka cikin masifa yace, “Na dawone dan naga Æ™arshen isakancin Asabe yau a gidan nan!!â€..Â
    “Kai É—in banza daka isa kaga Æ™arshen iskancina Dauda. Kaima kasan ni nafi Æ™arfin kanwar lasarka, dan ina dai-dai da wandama ya fika balle kai É—in Æ™aramin shegen barikiâ€.
   Da wani irin rawar jiki malam Dauda ya cacimi taÉ“aryarsu ta daka yayi kan Asabe gadan-gadan. “Aiko yau zan tabbatar miki da ni babban Shege ne....!â€
    Baba Nafi datai saurin shan gabansa ta riÆ™e taÉ“aryar da sauri. “Haba Malam waini kam mike damunku yau haka ne? Yanzu akan Æ™aramin abu dabai taka kara ya karya ba zance yaÆ™ici yaÆ™i cinyewa domin ALLAH!â€.
   Hankaɗe Baba Nafi yayi, cikin matuƙar sake harzuƙa ya fisgi taɓaryar yana ƙoƙarin sake nufar Asabe da itama ta rarumo kujerarsu ƴar tsugunno ta nufosa, su Fatima suka riƙeta. Sake riƙesa Baba Nafi tayi dan taba duk ta gama cinyesa a tsaye ba wani ƙarfin kirkine da shi ba. Cikin matuƙar sake harzuƙa yake nuna Asabe da ɗan yatsa yana faɗin,
*_“Kije na sakeki Asabe. Na sakeki saki biyun daya rage tsakanina da ke!!_* Bana son sake ganin fuskarki, Idan ba hakaba wlhy yau sai na kasheki a gidan nan da hannunaâ€.
   Da sauri Larai ta shige ɗaki wani irin ɗan karen daɗi na saukar mata a rai da zuciya, har ji take tamkar ta daka tsalle ta dire dan yau burinta ya cika. Itako babu abinda zatace da malam ɗan-kande sai godiya. Gashi ya mata aikin da taketa kashe kuɗi tsahon shekaru a cikin ƙanƙanin lokaci. Gwatsar wayarta da tasha ɗaurin ƙyauraye ta ɗauka ta shiga laluben ƙanwarta Haƙila danta guntsa mata wannan daddaɗan labari haka da farar safiyar nan ta juma'a.
    A tsakar gida kuwa duk yanda Baba Nafi take ƙoƙarin ƙwaɓar Malam ɗan-azumi yaƙi saurarenta sai sake maimaita kalmar saki yake ga Asabe da gaba ɗaya jikinta yay sanyi kuma a lokaci guda. Dan yana ambaton ya saketa duk zafinsa da takeji kuma sai taji ya kau baki ɗaya. Da wani irin sanyin jiki ta saki kujerar hannunta jin hajijiya na neman kadata ƙasa. Riƙota su Fatisa sukayi suma jikin nasu na rawa.
     Raudha dake cikin ɗaki zaune tana karatun Al-qur'ani tai saurin miƙewa tana dafe ƙirji, dan kalmar sakin nan tajita tamkar sukar mashi a ƙahon zuciya. Tuni ta nema kukan da takeyi ta rasa. Da gudu ta fito tsakar gidan, taje gaban Mahaifin nasu ta zube gwiwa a ƙasa tan roƙonsa akan yayi haƙuri karya saki Mommyn su dan ALLAH. Duk hukuncin da yakejin zai mata ita yayi matashi dan ALLAH duk zafinsa zata ɗauka.
   HankaÉ—eta yayi cikin rufewar ido yay waje yana cigaba da kunfar baki. Raudha ta miÆ™e da gudu ta bisa tana kuka amma ko waiwayenta baiyiba.........âœï¸
*_Tofa yau dai da alama auren zobe ya É“alle? Ko asabe zata yarda tabar gidane? Duk da kuwa saki uku ne a kanta idan aka tara da guda É—aya na baya. Shin auren Raudha da Alhaji Maude Dallatu zai yuwu kuwa?. To minenen ma ma'anar BAƘAR INUWAr? Suwaye BAƘAR INUWAr? Mizai biyo baya a gundarin labarin BAƘAR INUWA? Dukan amsoshinku na cikin Littafin BAƘAR INUWA da nakeda tabbacin ya taÉ“o muku inda ke muku Æ™aiÆ™ayi. Karku É—auka a gidan su Raudha kaÉ—ai cakwakiyar zata Æ™are. Sam ba haka bane, akwai wasu rikicin da gidajen a gaba. Sanin alaÆ™arsu da Littafin BAƘAR INUWA sai ka mallaki naka ankai har Æ™arshe da kai. Masoya ba'a fara komai ba, dan kuwa a paidpages ne kawai zaku san minene gundarin labarin BAƘAR INUWA😉⛹ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¥°ðŸ¥°ðŸ™ðŸ»_*
_Ku kasance da ZAFAFA BIYAR domin karanta daɗaɗan labaransu guda biyar dake tafe da salo na musamman masu ƙayatarwa_.
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09
Da É—umi-É—uminsa💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ»
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.
*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA🔥🔥👇👇👇_*
*1*~ *_KUFAN WUTA_*🔥
_Safiyya Huguma_
*1*~ *_BAQAR INUWA_*💥
_Billyn Abdul_
*1*~ *_RAYUWAR MACE_*💅
_Hafsat Rano_
*1*~ *_MASARAUTA_*💪
_Miss Xoxo_
*1*~ *_NOOR ALBI_*â¤â€ðŸ”¥
_Mamuhgee_
Guda 1👉300
Guda 2👉400
Guda 3👉500
Guda 4👉700
Guda 5👉1k
*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN👇👇_*
Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank
Number shaidar biya👇ðŸ¼
*_09032345899_*
*KATIN MTN*👇👇
09166221261
__________________
*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuÉ—in littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan👇ðŸ¼_*
Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F
*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*👇ðŸ¼
+227 95 16 61 77
*_TEAM ZAFAFABIYAR🔥🔥🔥🔥_*
_____________________
*_BAƘAR INUWA...👇ðŸ»_*
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09
_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following É—ina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar🥰🥰ðŸ¤ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»_
*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email É—inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taÉ“a *Sign Up* shikenan an buÉ—e account a ArewaBooks💃ðŸ»ðŸ˜‚.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.
*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*
https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
*_Kuzo mu haɗa ƙarfi da ƙarfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai ɗan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buɗe App... Ɗin domin cigabanmu da jin daɗinmu. Wannan abin alfaharine_.*
*_MARUBUTA DAKE NEMAN ƘARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*
+234 903 177 4742
_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions É—in nanðŸ˜ðŸ˜˜ðŸ˜ðŸ¥°ðŸ˜ðŸ˜Š_.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™ðŸ»_*
[5/30, 8:16 PM] NANA: *_Typing📲_*
*____________________*
*_ZAFAFA 5 NA MIKA GAISUWAR TA'AZIYYA ZUWA GA MARUBUCIYA UMMY AISHA, TA KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION, BISA GA RASHI NA MAHAIFIYAR TA DA TAYI. MUNA FATAN ALLAH YA JIKANTA DA RAHAMA, YA GAFARTA MATA, YA K'ARA MANA HAKURIN WANNAN BABBAN RASHI DA MA NA IYAYENMU BAKI ÆŠAYA (AMINðŸ˜ðŸ™ðŸ»)._*
*_____________________*
*_Huuuuuum! Idan kaji hanci a sama yayin gittawar mata ƴan ƙwalisa ko shiga gidajensu kasan maganar ta ƙamshi ce_*
*_Ina magana ne aka kayan ƙamshi ƴan gaske ba saka iska ta hure maka ba_*
*_Ina mata ƴan ƙwalisa ma'abota so da ƙaunar ingantattun haɗin turaruka ƴan gaske? To kuzo maza ga dama a tafin hanunku cikin sauƙi da sauƙaƙawa._*
*_Ana siyarda Turarukan Wuta na yan Maiduguri Set na amare. Ana bada sari kuma._*
*_Sannan akwai kayan gyaran jiki. Akwai zumar qiba result cikin 1 week. Turaren daki, jiki, kaya, tsuguno, humra, colacca, turaren wanka, mopping scents, air freshener._*
_Address Kano, Mariri Maiduguri Road. WhatsApp number 07068145252_.
*Sai kunzo🤳ðŸ»*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.