Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: BANANA ISLAND 2.txt
Chapter 9 of 16
Tun...tun...tun cikin yanganta zata wuce ba tare da ta kalle wajen ba duk da yanayin wajen yaso jan hankalinta ,amma tasan ƴan makarantansu da jaye jaye waya sani watace ta janyo wani ƙusan a gomnati ?
Su Ruky ne sukace ma Madam tambaya (Warden dinsu) “Yawwa ga roommate ɗin ta nan Ma!.....Aalima!?”
A tsorace ta waigo “Je ki kira mun Iftihal”
“Yes ma!”
Tana shiga ɗakin ta gan ifty har ta kwanta “Hajiya warden na kira”
Zabura ifty tayi cikin tsorata “Lili turn ɗin wankin bayinmu yayi ne bamu wanke ba,aka kai ƙaranmu? Kai wa’innan ƴan block ɗin namu akwai jaraba yaseen”
“Yaushe muka wanke toilet din da zai zagayo kanmu ,nima bansan kiran da take maki ba, gaskiya ki sauri na shanya Mubarak tun ɗazu” mayafinta ta ɗauko na kayan jikinta tayi rolling ta ɗan fesa turare suka fito
Jiniya taji ba sassauci “Kai wai dama jiniyar da nike taji a daki a nan ne?” shiru Lili tayi mata ,itama sai ta tsuke bakinta
Har suka isa wajen Madam tambaya ,zokiga mata students kowa nason ganin wacce akazo dauka a wainnan arnakun motocin irin na gomnoni
“Iftihal right?”
“Yes ma!”
“Mijinki ya zo ɗaukanki ,so Ahuta gajiya” walai tayi da ido sai kuma tace “Ok ma!”
Ta ƙanƙame hannun lili suka kama hanyar nufar motan ,Mr. Raj yayi saurin wangale ƙofar ya koma ya ƙame a jikin motar ,sai da Ifty ta shiga sannan ya motsa ,ya rufe ta cikin zafin Nama ya koma gidan gaba .
Ifty leƙowa tayi ta window “Lili kizo ki rakani😌”
Gwalo lili tayi mata “Babe inbar barak ɗina da wa? Salan ayi mun snatching kinsan halin matan makarantar nan”
“Ni ko?”
Lumshe ido tayi kamar za tayi kuka
“Baby byeee😂see you ”
Ta wuce da sauri ,suma a hankali motocin suka soma barin gaban Hostel ɗin .Habawa daganan ƴan gulma sukace muma gamu .
Wannan tace in na yarda wannan gajan ƙazamiyar baƙar ,tana da aure in tafi a tsaye”
Sumayya tace “Aure kwuuiii mata aure budurwace kawai dai an gwada mana barikin ba irin namu bane da mukeyi da tsamaye ,kinsan ƴan daji da iya tsaface ² inba haka ba ina ta roro wannan multi billoniyar ,ai ko iskancin ne bata ɓata biyu ba tayi da babban gwaska”
“nabi bayan maganarki zakari ,amma wai su hannatu gaya mun suke wai mijinta ne bacin haka bazai biyo ta wajen management ba ,nawa akayi? An gwada mana zarrah ne.
Ai itadai shegiyar nan Allah ya kashe ya Bata fi'ili kuwa sai wanda ya daɗu,muma sai in baka bamu ba ka bamu a aljannah”
“Mtseww ke har kin cira rai? Ji sauna ai in na yarda in pieces ,kowaye saurayin zaizo sai na ƙwaceshi itama baƙa mummuna ta sameshi bareni ga fari ga kyau ga mazaunai hajiyar kujera ga hutu ga wajen hutawa” suka haɗe hannu suka tafa
“Kinyi gaskiyar ki zan tayaki da binciko ko shi wanene ”
*****
Har bakin falon da yake Mr. Raj ya kaita ,kana yace ta shiga
Tafiyarta gabadaya sauyawa yayi saikace wata sabon kamu ,tana tsayawa a gaban ƙofar saiga glasses ɗin ya buɗe ziiiii da kansa sai gata ƙwaya a tsaye suna kallon kallo . Tsaf ya ƙare mata kallo ta cikin Black shades ɗin sa ,bata da zaɓi sai ta shiga
Tafiyarta suna harɗewa ta isa gabansa kamar munafuka ta duƙa
“Ina wuni” ta fada kamar sakarya fuskarta da murmushi irin na calikancin nan.
Wani fizgota yayi ta faɗo jikinta yararrafff ,yakuwa maƙalƙaleta dakyau a ƙirjinsa
Gudun numfashinsa ya ninninku yayi sama jin ƙaransa kake “Fat!...Fat!...”
Hannu yasa ya fincike madubin idonsa
“Ifty kasheni kike son yi?”
Bakinta na rawa tace “Me nayi maka?” a sakarce tayi maganar kamar zata fashe da kuka don shagwaɓa
“Bakijin yanda bugun numfashi na ke sunturi ,look ...look at me ,ɗago ki kalli cikin idona”
A sanyaye ta ɗago ta kallesa wani jaaa idonsa taga yau kamar garwashin wuta ,da gudu ta sunkuyar da kanta ƙasa
“ɗago mana kiga infact ɗin da wautanki ta sa zaki kashe mijinki baki sani ba”
“I’m sorry ”
Maimaita yanda tayi magana yayi a lalacen,duƙar da kai tayi tana murmushi batayi aune ba kawai taji keeeeeettttttttttt!
Yaja rigar jikinta tun daga sama saida ya direta ,ya miƙa hannunsa yina zare hannuwarta a Jikin kayan.
Ƙara ta saki “No plz”
Cak ya ɗagata ya jefata akan wani faffadar kujera shiba gado ba kuma yafi sofa girma,da zafinsa ya cigaba da sunce kayan jikinta
Kwantar da ita Adnan yayi bayan ya cire mata ilahirin kayan jikinta ,ya sa halshensa yina kewaye saman nippy 🍼ɗin ta yina matso en madaidaitan nonuwanta masu jan hankali ,itakuwa duk matsa sai ta gantsare ta saki wani nishi saboda ɗan zugin da suke mata na rashin sabo gakuma daɗin kamasu da takeji ,shikam wannan nishin da takeyi da yanda take daɗa gantsaro masa ƙirjin ba ƙaramin ladaftar dashi yakeyi ba ,don haka cigaba da luguiguita nonuwan yikeyi yina tsotsesu yina squeezing nipple ɗin kamar maisan janyo madara
“Hmm...huhhhh...hawwwnnñn😢” ta saki wani irin nishi irin na shagwaɓaɓɓun yaran nan ,gyara mata kwanciya yayi ya cusa hannunsa cikin gajeran wandonsa ya zaro zabgegen buransa ya fara zungura mata akan pupsy ɗin ta yina ɗan goga mata shi ,jikinta rawa ya kamayi tanajin yanda maranta take cika kamar mai tara fitsari a mara ,cikin Muryar matsorata takai hannu ta dafa maransa ba tareda ta ankara ba saboda yanda ta rikice
“Kar kasa mun abunka da zafi Allah”
Tallafo tayayi ya ɗagota zaune suna fuskantar juna ,da sauri ta maida idonta ta rufe ,cikin gossip sound yace “buɗe idonki ki kalleni ” motsi takeyi da fatan idonta amma ta kasa buɗewa wani nauyinsa takeji ,cije baki yayi saboda shi kadai yasan torch ɗin da yake amsa sakamakon gurza buransa da durinta da yikeyi ,cikin shan yaji ya kira ta a hankali “Mrs mieee😘” jan sunan yayi ba tareda ya shirya ba, sakamakon wani daɗi da ya ziyarci ƙwalwarsa na bazata saboda ɗan hujin wajen fitan ruwan maniy dinsa da ya manne da saman ƴar kaciyarta yaƙi fitowa .,itama zillo tayi zata ɗago tayi maza ta kamo kafadunsa. Da zafinsa ya maida ita baffff ta kwanta akan bayanta ,yayi ta maza ya finciko Buran ta ɗanyi ƙara kawai ya fara mata cakulkuli da Buran a bakin ramin duri ga ruwa na gangaro mata a hankali
Jin wani dummm tayi a hujin kunnenta wasu abu na yamutsa mata a ƙwalwar kanta hannayenta duk biyun takai saman gashinta ta fincike ribom ɗin kanta ta fara yamutsa gashinta tana bubbugan gefen kunnenta ,tana wushirshire da ƙafarta
“Wai menene wannan”
Ɗagota yayi zaune suna fuskantar juna ya maza yakai bakinsa gefen kunnenta ya saki bakinsa a hankali wani iska mai kama da hayaƙi ya ringa wuce mata cikin kunne daga bakinshi
Birkicewa tayi gaba-daya
“Aah wayyoooo Fm station aka kunna mun a kunne ko me?Washhhhh ”. Kawai sai tayi wani zillo daidai sanda taji wani abu mai kama da tushen rake ya tokare a ɓulin ramin gindinta,hangame baki tayi zatayi ƙara amma cakkk ƙaran ya ɗauke
Hura mata iska ya sake yi a kunne cikin wani irin exhausting voice yace “Inci ? Kin yarda in ciki? In Baki yarda ba zan zare kinji mrsss mieee” ya ƙare maganar bakinsa na makyarkyarta cillinsa🍌sai hahharbawa take a gindinta .
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.