Trending Hausa Novels

Banana Island Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: BANANA ISLAND 2.txt

Chapter 3 of 16

Kuma suka hanani zaman jejin sai bisa condition zan auri lamiɗo.

Nikuma lokacin ƙuruciya da zafin zuciya na kafe bazan Aurèsa ba ,na yarda in koma gidanmu na Gombe in cigaba da rayuwa ta ni kadai ,bayan nadawo gida da kwana uku na kakkabe takarduna na Sakandire wai zanje neman teaching abun dariya😂

Proprietor din makarantar macece ,sanda na shiga office dinta aka dakatar dani saboda suna magana da yarinyarta wai zatabi jirgi zuwa Lagos ta samu Admission acan .

Samun waje nayi na zauna a réception din kisan awa guda kafin yarinyar ta fito . Yarinya mai fara'a tana ganina ta washe mun baki

“Ke kike neman momy ?”

Gyada mata kai nayi

“School din nan zaki shiga,har yanzu baki gama Secondary ba?”

Girgiza mata kai nayi “Uhm uhm na gama har na samu Admission a uni lag Amma Banda halin zuwa yanzu aiki nazo nema a nan”

“Aiki?🙄wazai daukeki aiki da qualification don secondary ,Saidai in aikin nany kikeso da share share”

Rausayar dakai nayi “To Nagode bari inje in nema ko aikatau ne a gidajen masu hali”

“Bakida iyayene ?”

Cikin ƙosawa nace mata “Eh”

“Allah srki sorry for the lost Allah ya jikansu ,in kin yarda ki bini ,yanzu zaaje a biyamun Flight zuwa Lagos sai mu nema motar haya muje dake a mota nima kinga jami'a da kika samu na samu ,sai In biya maki kudin makaranta da canjin jirgin kinji” murmushi nayi cikin mamakin wautan yarinyar

“Ke za ayi maki fada a gida”

“baza a sani ba ,nidai kawai ki yarda naji Inaso ki zama ƙawata....”

Kaji sanadiyyar haduwata da Lili

Lili ƙawar Amana ,ita tayi mun registration tasamar mana daki muna zaune tare ,kayan lili su nake sawa Ina flexing ,Baban lili babban ɗan kasuwa ne so suna da kudi daidai su,sanda tayi ƙorafin hold up din Lagos aka aiko mata da mota ,batayi kasa a gwuiwa ba ta koya min mota . Lili na so na sosai,she's humble Batada ƙarya da ɗagawa ga son Addini ,zamana da Lili yasamun wayewa da jama'a saidai zafin talaucin da na ɗanɗana a rayuwa shi ya saka mun azaban son masu kudi ,sannan Ina bala’in son expensive life kaji fa shirmeeee.....”

Har ta kawo nan a zancenta ya rafka tagumi ne yina kallonta ,ankara da tayi da haka yasa ta kai hannu ta daki table ɗin gabansa

“Hunnnn” yaja ajiyar numfashi alamun ya tsorata

“Me kake kallo?”

“Awwn inata kallon yanda queen of beauties na Africa Tasha gwagwarmayan rayuwa ne ,I can't imergine wannan ɗan ficilin pink lips ɗin naki zai ci towo miyar kuka bai dafe ba ya dawo choco kalar kuncinki ba😉”

Shagwargwaɓewa tayi kamar za tayi kuka “Kaima tsokana ta kake ko? Da ƙawayena in suka ganni da pink lip gani baƙa sai su ringa zagina wai kamar biri ,Inyi ta kuka ...amma da na shiga jami'a naga yanda ake admiring lips ena ....awwwwnnnnnn😘💋🙈”

Fashewa da dariya yayi “Kin iya wasa kanki da kanki”

“Karkaga laifina an dade ana kusheni wannan ya sani koyawa kaina son kaina ,I luv meee😂😂
Kasan menene idan na kalli madubi na ga kyau na na tuna wuyar da nikesha ,haka zanta masifa a mirror ,nasha cema Lili idan naga mijin da zan aura duk ranar da ya fara zuwa wajena sai nayi masa faɗa ince “Ina ka shige ka bari ana ta kalle maka Ni ,kanacan kana kallon matan wasu ...mtseww late comer kawai,kuma sati biyu nikeso a saka mana ranar aure”

Wangale baki yayi kawai ya fashe da dariya “Oh I see wato kinanan kin ƙullaci mijinki”

“eh mana”

“Sati biyu ya isheki ai aure”

“eh mana ai na dade ina jiransa..so banason wani i love You i waye waye ,kawai muyi maza muyi aure mu haifa ƴan biyu biyu sau bakwai”

Dariya ya fashe dashi har yina dukan ƙafan sa a ƙasa

“Na shiga tara haka kike da barkwanci ...?”

“Barkwacina yasa akecemun lover girl wannan kuma dalilin yasa nike da tarin maƙiya.... Now is your turn ,ka bani labarin kanka sannan kuma ka fada mun dalilin da yasa ka kawo Ni nan ,kuma ka fada mun me yasa kaimun ƙarya kace zamuzo India inga jikin mamata ,wai ka kawo ta asibiti”

“Bana ƙarya har yau banga halittar da ya taɓa bani tsoro da har zaisa in ɓoye masa wani abu in kasa faɗa masa ba,soooo da gaske ne mamanki na ƙasar nan kuma kafin mu tafi zamuje ki ganta....”

Littafin kuɗi ne
Regular 300#
VIP 500
Special 1k

Zaki biya ta katin mtn ma wannan Number 09065990265

Ko ki tura ma asusun banki na

7782217014
Mohammed Hassana,fcmb bank

Shaidar biya ta nan
09065990265

Oum Aphnan🤩
[2/14, 10:28] حسنة يسرى😘: 🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_

Book 2
Page *C*

Na...
Oum Aphnan ✍🏽

```Littafin kuɗi ne ,in kika fitar mun dashi kin cutar dani```

_____
Kafesa da ido tayi kamar mai doubting

Tashi yayi daga inda yake zaune yazo ya fuskanceta table ya raba tsakaninsu,amma tsabagen kusancinsu da juna har numfashinsa na gwaruwa da nata

“Tunanin me kikeyi?”

“meye matsayina a zuciyarka ? U mean kana sona...and zaka gwada harijancinka a kaina shiyasa ka turo mun da list din dokokinka ko me kake nufi?”

“Bana making love ...uhm uhm I fuckkkk”

Murmushin yaƙe tayi gamida sunkuyar da kai da sauri tana wasa da yatsun hannunta

Miƙewa tsaye yayi akan ƙafafunsa ,ya miƙa mata hannu “Oya zonan”

Hakanan taji gabanta ya fadi amma ta daure ta miƙa masa hannu ya ɗagota suka fara kewaye gidan ,yina nuna mata tsarin gidan

“Ya kikaga gidan? ”

“Ya haɗu karshe”
Zaro makulli yayi a Aljihunsa ,ya danka mata a tafin hannunta

“Ki adana makullin gidan ki nasan zamufi jin dadin amarcinmu a nan ba wanda yasan inda muke,na tanadar mana duk wasu kayan da zasu sa rayuwar auren mu ya zama mai dadi anan”

Kamar wawuya ta tsaya tana kallonsa “Topah kamar mene ?”

“Sex tools ”

Miƙa masa mukullin tayi “Bude mun dakin in gani”

Matsawa jikin ƙofar yayi ya daddana wasu numbobin security na ƙofar ,sai ga kofar ta buɗe da kanta ,a hankali yasa kansa a ciki ita kuma tabi bayansa

Ɗauke wuta tayi tana bin wajen da kallo
Injina ne na bulalai ,belt ,hanger ,handcuf , bayansu ba komai sai gadon karfe irin masu ƙwarin gaske ɗin nan shi kadai ne a tsakiyar dakin yasha shimfidu na alfarma .

A hankali ta taka zuwa tsakiyar dakin tana bin jerin bulalen tana shafa su

Maida kofar yayi ya rufe sannan ya biyo bayanta

“Wannan bulalen fa?”

“Inada dokoki in kika bisu zakiji daɗi ,in ba haka ba ,zan punishing dinki” washe baki tayi cikin mamaki tace

“Ka hukuntani kuma ,da bulalan?”

Jinjina mata kai yayi ,sannan ya kama hannunta suka fita a dakin ,suka shiga wani daki da yagaji da haduwa

“Tom nan shi zai zama dakinki”

“Shikuma can fa ?”

“Sex room”

“Hmm...kenan anan zamu ringa barci Ni da kai?”

“Aah ɗakina yina down stairs...so ki yarda dani mu hada kai mu jiyarda junanmu dadi and...”

Ɗaga masa hannu tayi “Man full stop Please!....Ni ba er iska bane daga ka daukoni daga makaranta shikenan aure ya dauru ba in ka rabani da budurcina babu mai aurena ya kimantani so ka maidani inda ka daukoni ban yarda ka aureni ba”

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.