Kwai Cikin Kaya Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: KWAI CIKIN KAYA BOOK 2.txt
Chapter 6 of 25
Page 15
To yau page ɗin ƙwai cikin ƙaya na ƙuɗine, duk wanda ya karanta ina roƙonsa dan girman ALLAH ya biya da addu'ar ALLAH ya kawo mana iyakar tashin hankalin dake damun wasu yankuna namu na arewaci, dan ALLAH ina roƙon har ƴaƴanmu ku saka suyi wannan addu'ar a dukkanin sallolinsu biyar na wannan yinin, domin addu'ar yara abuce mai muhimmanci a garemu mubar sakaci da ita, idan baki aureba ki roƙa mana jama'ar gidanku suyi da kanninki, duk da munsan anayi dama, sai dai ina fatan wannan ta zama ta musamman domin ALLAH, dan ALLAH kar'a manta, kar'a manta, kar'a manta.
Ya rabbi ka kawo mana Æ™arshen waÉ—anan tashin hankali, ya ALLAH ka ruÉ“anya rahamarka da rangwame a garemu, ya Rabbi ka yafe mana kurakuranmu, ya Rabbi kaimana maganin abinda bazamu iyaba harma da wanda zamu iya É—in, ya rabbi ka taimaki bayinka dake cikin gararin rayuwa da hali na buÆ™atar agaji, ya rabbi ka kawoma muhallansu zaman lafiya, kasaka kwanciyar hankali a zukatansu suma su sami cigaba da rayuwa a yankunansu kamar kowa, ya rabbi ka kawoma Æ™asarmu zaman lafiya baki É—aya da dukkanin duniyar musulunci, ya rabbi ka bamu ikon cinye jarabawa kasa ta zama rahama a garemu duniya da lahiraðŸ™ðŸ»ðŸ˜.
Idan kasan bazaka biyaba karka karanta, bayin ALLAH na buÆ™atar tallafin addu'oinmu, dan girman ALLAH karmu wofantar da lamarinsu saboda mu muna barci a gidajenmu da iyalanmu bayan munci mun Æ™oshi, ba'a zahiri kawai nakeson ayiba har abaÉ—i ma ita mukafi buÆ™ataðŸ˜.
Masu 6am sunyi winning, wannan shine zaizama lokacin posting ɗinmu kafin na daina fushi da kamfanin masu yellow'n tambari 🙄🙄🙄.
................Daga ni har shi kallonsa mukai. Nidai na sauke idanuna da hannuna a hankali ina haÉ—iyar yawu da Æ™yar. Kamal yace, “Haba malam ya haka?†Jawaad bai tanka masaba, sai wayar daya daddana alamar wani abun yayi a ciki ya miÆ™a masa. A Æ™ufule Kamal ya amsa yana faÉ—in, “Wanan rainin wayone ai, ya zakazo ka shiga abinda bai shafeka ba?â€.
Ban jira amsar da boss zai bashiba nabar wajen nidai, saboda wata muguwar harara daya makamin dan ya cire madubin idonsa.
Jawaad ya maida kallonsa ga kamal yace, “Karka damu ka kira Number dana saka maka zaka sametaâ€. Kamal yay É—an shiru alamar nazari, sai kuma yay saurin taÉ“a hannun Jawaad dake shirin barin wajen, Jay ya juyo yana kallonsa, sai dai baice komaiba. “Sorry, dan ALLAH ko Æ™anwarka ce dai?†wani munafukin murmushi Jawaad yayi tare da É—agema kamal gira É—aya sannan ya wani juya kansa da lumshe ido yabar wajen. Sam Kamal bai fahimci komai daga yaren na Jawaad ba, sai dai kuma ya haÆ™ura akan zai nema waje ya zauna harsu tashi tafiya ya bisu a baya, dan shifa yaga matar aure.
Tsaye yazo ya sameni ina waya da Zuhrah, baiko kalleni ba yaja kujerar da ya fara zama É—azun ya sake zaunawa yana maida glasess É—insa a ido kamar ma ya manta dani, nima É—in dai Æ™asa-Æ™asa nake satar kallonsa yanda nasan bazai fahimtaba ina wayata, a Æ™asan raina inata tunanin komi ya cema Kamal? Number wa kuma ya saka masa a waya? Dan nidai nasan baisan tawaba. Zuwan É—aya daga ma'aikatan wajen ne ya sakani janye idona a kansa, umarnin kwashe kayan wajen ya basa tare da sake kawo wasu, dai-dai lokacin da muka Æ™arisa wayar, sai da yabar wajen ne cikin dauriya nace masa, “Ina kwana sirâ€.
Shiru bai tanka minba, saima ya kalli agogon dake É—aure a tsintsiyar hannunsa ya É—auke kansa, duk a tsorace nake, gani nake zaimin faÉ—a akan ganina da Kamal, amma har aka sake kawo abinda ya saka É—in baice dani komaiba.
Ni kuma har lokacin ina tsaye duk da ƙafafuna sun gaji haka na fuske abina, shiko ya buɗe sabon Popcorn ɗin da aka kawo ya hau ci yanayi yana danna waya, baifi ɗiba uku ba wata mata mai sanye da hijjab har ƙasa da niƙaf ta iso wajen, sallama tai mana, na amsa mata, shiko bangama ya motsaba har sai da taja kujerar gefensa ta zauna, sai da ta ɗage niƙaf ɗin tana gaishesa sannan na fahimci wadda muke jirace.
Batare da ya amsa mata gaisuwarta ba yace, “Kinsan irin ɓata mana lokacin da kikai?†haƙuri ta bashi. Kallona yay ya ɗauke kansa batare da yace komaiba, hakan ya sakani gyara kujera nima na zauna.
Munja tsahon lokaci tare da ita yana mata tambayoyi kala-kala, wasu ni kaina idan yayi hanjin cikina saisun kaɗa balle ita da akemawa, gaba ɗaya duk ya gama rikitata da gizagonsa, sai dai ina jinjina masa akan yanda ya samu ƙwarewa akan kutse cikin al'amuran mutum yay bincike, har kai da yakemawa ɗin ka kasa saita kanka wajen bashi amsa ta gaskiya, dan lokacin da yarinyar ta iso a take-takenta na farko banga alamun zata bada haɗin kai ba, amma yanda ya fara bi da ita sai naga tuni ta zurma tana faɗin harma wanda bai tambaya ba ɗin. Ina kuma ƙara samun ilimi na aiki nima a wajensa sosai. Lokacin da muka kammala anata kiran sallar zuhur, dan haka mukayi a cikin wajen har shima da wasu mutanen, dan akwai masallaci ƙarami da sukayi, hakan yasa wajen ya sake burgeni da ƙaramin nutsuwa. Koda muka idar tafiya tayi, nima na samu waje na zauna ina jiran ya fito nai masa sallama na wuce.
Kiran da ya shigomin a waya na ɗaga, Ummie ce, bayan mun gaisa take tambayata ina inane? Dan taje gidanmu akace na fita. Amsa na bata da cewar naje wani wajene, yanzu kuma zanje na wanke kai na wuce gidan inna Zainabu, daga haka mukai sallama akan zata sameni a wajen saloon ɗin ko gidan inna zainabu, na amsa da to na ajiye wayar. Ina ɗagowa muka haɗa ido da boss dake magana da wani da nake ƙyautata zaton sunsan junane. Janye idona nai kamar yanda shima ya ɗauke nasa, basu wani jimaba wancan yay ciki shi kuma ya nufi hanyar fita. Bin bayansa nayi ina ƙunƙuni, danni ɓatamin lokaci aketa famanyi.
Kusan a tare muka ƙarisa jikin motar da nake ƙyautata zaton da ita yazo, nayi zaton gimba ne ya kawosa, amma sai naga saɓanin hakan, dan mazaunin driver ya buɗe ya shiga, ta gefen nasa naje na tsaya, nace masa zan wuce gida nima.
Kallona yay ya É—auke idonsa, sai da yay ma motar key, batare da ya kalleni ba yace, “Kina É“atan lokaci fa, ko jira kike na É—aukeki na sakaki ne?â€.
‘Innalillahi...’ kuji sabon sharri, na faɗa a raina ina kumbura fuska, danni dama abinda nake gudu kenan yace mu tafi tare, to amma yaya zanyi, babu fuskar wargi a garesa, dan haka na zagaya na buɗe gefen mai zaman banza na zauna.
Baice komaiba yay reverse tare da harba motar saman titi da ɗanbanzan gudu. Idanu na lumshe ina faɗin ‘Ga wanda yafi Yah Qaseem shegen gudu da mota’. Babu mai magana a cikinmu, sai shi da ke murza sitiyarin a hankali tamkar bayaso. Bai tambayeni ina zaniba, nikuma ban sanar masaba inajin shakkar magana dan sai wani shan ƙamshi yakeyi fuskarsa a ɗaure sosai.
Tafiyar da bata wuce mintuna goma sha biyu ba muka iso wani waje, da mamaki na kalli abinda aka rubuta (LADIES MIRROR) sannan na kallesa shima, ta yaya akai yasan saloon zanzo to?, cikin Æ™arfin hali nace, “Nifa ba nan nake zuwa baâ€.
ATM ya miÆ™omin batare daya kula maganata ba, nai Æ™asa da kaina ina sake faÉ—in, “Ai ambani kuÉ—in a gidaâ€. Bai tanka minba nanma, sai ajiyemin atm É—in da yay a kan cinya tare da Æ™aramar takarda. Tamkar zan fasa kuka haka naji, na buÉ—e motar na fice ina sake juya al'amarin mutumin nan a raina, aunty Shahudah tasha wahala yasin, ni saima ta bani tausayi, Æ™ilama wannan halin nasane ya sakata gudowa gida ‘Mtsoww’. Da wannan tunanin na Æ™arasa cikin wajen da ya gama haÉ—uwa, dan yafi inda nake zuwa nesa ba kusaba. gashi Æ™aton gaske. Yanda ma'aikatan wajen suka tarbeni sai abin yaban mamaki, abin akwai birgewa. Sai da na zaunane bayan na sanar musu abinda nake buÆ™ata sannan na sami duba takardar daya haÉ—omin da ita, sai naga ashe password É—in Atm É—in nasane ya rubuta min, samun kaina nayi dayin murmushi.
An wanke min kaina tsaf da tafin Æ™afa, aka gyaramin Æ™umba, wadda ta wanke min kance ta bani shawarar nayi kitso, a cewarta su inhar zasu maka aiki suna duba yanayin gashinka su É—oraka a Æ™yaÆ™yÆ™yawan tsarin da bazai karye ba, kuma zai dinga tsaho, daÉ—in hakan da mutane ke shigane ke sakasu sake dawowa daga nan saisu zama basu da wajen zuwa sai nan. Murmushi na mata, ina cewa “Kodai za'amin daÉ—in bakin Æ´an kasuwa ne?â€. Kanta ta girgiza tana murmushi, “Sam ba haka bane auntyna, duk abinda zakiji daga bakina shine gaskiya, Gimbiya tana ajiye ingantattun kayan aiki da nagarta a wajen nan, waÉ—anda daga kowacce duniya kake zaka yabaâ€. Kasancewar nasan boss ba jirana zai tsaya yiba sai nace, “Okey babu damuwa amin kaÉ—an toâ€.
Wani sashen daban da inda akai min wankin kai aka kaini, mutum uku kawai akema kitso, muka gaisa sannan na zauna nima, wadda zataimin ce ta iso kusa dani, muna cikinyi idanuna suka sauka akan Æ™aton hoton dake sama a wajen, wanda naga wanima a can inda na baro, sai dai nesa da yay danine yasa banga waÉ—anda ke a jikiba, anan kam ras nake kallonsu kamar nayi magana su amsa, Æ™yaÆ™yÆ™yawar mace hamshaÆ™iya ta gaske ce, tasha alÆ™yabba mai azabar Æ™yau dake nuna jinin sarautace ita, gefenta ma Æ™yaÆ™yÆ™yawan namijine mai tarin kamala da cikar haiba, kai tsaye na ganesa shi, dan kuwa dai sarkinmu ne Muhammad Sameer Saifudden, a raina nace ‘to ko matarsa ce wannan É—in?’....... Maganar wadda kemin kitso ta katse min tunani da faÉ—in, “Duk wanda ya zauna nan baya gajiya da kallon hoton nan na sarauniya MUNAYA uwargida ga adalin sarkinmu, ita kanta wani lokacin har kishin hakan takeyi idan ta shigo takan juya hoton ya É—au tsahon lokaci a kifeâ€. Duk yanda naso shareta saina kasa, nai guntun murmushi, nace, “To miyasa zata barshi tunda ba dokar Æ™asace ta tilasta a ajiyeba?â€. kafin ta samu damar bani amsa, Æ™yawawan Æ´ammata uku da yara biyu suka shigo wajen, biyu masu tsananin kama da Sarki Sameer, sauran kuma naÉ—an yanayi dasu sai dai basa tsananin kama, ukun zamu iya sa'anni dasu, biyun kuwa bazasu wuce shekara goma sha uku ba. Cike da girmamawa naga ma'aikatan na gaishesu, sai dai yanda suke amsawa babu wulaÆ™anci sai suka birgeni, gashi sai murmushi suke mana, nima sai na maida musu murmushin kamar yanda sukeyi, cikin manyan É—aya ta miÆ™omin hannu mukai musabaha tana faÉ—in, “Kitsonki yayi Æ™yauâ€. “Nagode†nace mata a taÆ™aice. Sauranma duk muka gaisa, suka kuma gaisa da sauran da muke zaune.
ÆŠaya a Ƙaramar tace, “Aunty Amaturrahman nidai irin kitson auntyn nan nakeso†tai maganar tana nunani. Wadda aka kira da Amaturrahman É—in ta amsa mata da cewar, “Okey Safah sai a miki ai, burina dai ayi kitson kamar yanda Ummu taceâ€. ÆŠayar tai Æ´ar dariya idonta akan waya, tace, “Mudai dan ALLAH karki cikamana kunnuwa da ihunkin nan Safah, Marwah dai nasan bamai jinta, inba hakaba ALLAH muka koma saina bama kowa labari a masarauta har Mommaâ€. Æata fuska yarinyar tayi, tace, “Ai bazanyiba, salon kisa su Jalaludden Su ringa rainani ko Aunty Meenal? Ni wlhy wajen Uncle Sauban zan koma india can babu ruwan mutum da wani kitso ko nabi Aunty Amatullah Nigerâ€. Dariya sukai mata, banda wadda suka kira Marwah shugabar miskilanci da jin kai, daka ganta kaga Sarki Sameer Saifudden sak kamar yay kaki ya ajiye, ni dai ina saurarensu ne sama-sama. Bayan an gama minne na miÆ™e nai musu sallama na fita, ashe wajen É—aukko Atm É—in boss dana saka a jakka gudun basai naje wajen biya naita dube-dube ba na yarda É—an abinda ID cards É—ina suke ciki da wasu passport É—ina dake a tare.
Ina cikin biyan kuÉ—in wayata tai ring, na kalla kamar bazan É—agaba saboda sabuwar Number ce sai kuma na É—auka na saka a kunne batare da nayi magana ba, daga canma shiru akayi, hakanne ya sani cewa, “Asslamu alaikum wanene?â€. “Kin gama?†muryar wanda banyi zato ko tsammaniba ta daki kunnena a bazata. Da sauri na cire wayar a kunnena na sake kallon Number, gabana sai faÉ—uwa yakeyi, dan nasan nidai baida Number ta, jin an yanke wayar na amshi atm É—in da ake miÆ™omin na fice da sauri domin tabbatarwa.
Jinai wani abu ya tsirgamin daga saman kai har yatsan Æ™afa saboda ganin motarsa fake a inda ya tsaya É—azun, a fili nace, “Mikenan? Zaunawa yay jirana?’. Azababben horn É—in daya danna ne ya sani nufar motar tamkar mai tsoron hakan. Nasan duk abinda zan zaunayi bayan shiga motar laifi zai zama kuma, hakan yasa na buÉ—e na shiga. Baiko kalleniba ya tada motar muka fice. Sai da muka É—auki hanya nai dauriyar cewa, “Dan ALLAH kayi haÆ™uri sir, wlhy nazata tafiya kayi ne, shiyyasa da suka ce na zauna sumin kitso na yardaâ€. harara ya ballamin ya É—auke kansa ya maida ga titi. Ban sake cewa komaiba, nacigaba da kallon titi, kamar yanda shima yake gudu kamar shi kaÉ—aine a titin. Wayarsa ce ta shiga ruri, batare da ya kalli waye ba ya É—aga da hannunsa na haggu yasa a Hans free, daga can akai sallama, ya amsa cikin ladabi tamkar bashiba, “Ya mukai da kai ranar juma'a akan zuwa meeting É—in nan Jawaad?â€. yay saurin dafe kansa da faÉ—in, “Oh ALLAH, kayi haÆ™uri Uncle, naÉ—an fita wani wajene amma insha ALLAH gani nan zuwaâ€. “To ALLAH yasa†daga can aka faÉ—a ana yanke wayar. Huci ya furzar yana É—an bugar sitiyarin, Na É—an saci kallonsa na É—auke kaina, sai kawai naga ya canja hanya saÉ“anin inda muke. Nidai ban iya cewa komaiba, domin ko wainar dake cikin tanda a yau ta fini samun freedom É—in kanta. Sai da naga ya shigo layin gidansune na iya kallonsa tamkar zanyi kuka. “Sir wlhy nifa akwai inda zanjeâ€. bai kulaniba, yay fakin a waje batare da mun shiga cikin gidanba, sai da ya kashe motar sannan ya juyo ya kalleni.
A bazata kawai naji yace, “Inga kitsonâ€. “Uhyim!†na faÉ—a ina É—ago kai da sauri da waro masa idanu cikin tsagwaron firgicin jin abinda yace. Banga alamun shi ya fuskanci abinda yay É—in kamar yanada ban al'ajabiba, dan ya wani sake haÉ—e fuska fiye da da.
“Karki cinyeni da idanunkin nan malama, É—aukesu a kaina, zan ganine idan sun iya sai nake kai matata canâ€.
Fuska na kumbura cikin suÉ“utar baki nace, “Aunty Shahudahr da batason kitso É—ince zataje?â€. Saukar yatsun hannunsa kawai naji kan laɓɓana ya É—allamin da Æ™arfi, azabar zafin danajine ya sakani saurin dafe bakin idanuna na cika da Æ™walla na kalleshi, ya dallamin uwar harar tamkar zai haÉ—iyeni da idanun, saurin maida kaina nayi gefe hawayen da suka cikan ido suka sami damar silalomin, dan da gaske naji zafi. kafin nagama fita daga zafinne, naji hannunsa saman kaina ya zame gyalen dana yana da hular, ya saukesu saman kafaÉ—ata, yana faÉ—in, “Magulmaciya waye ya tambayeki to?â€. Maybe idan nace muku kaÉ—an ya rage zuciyata ta fito ta baki a wannan lokacin bazaku yardaba, jikina kansa tsuma yake, lokaci É—aya dukkan ilahirin gashin jikina ya miÆ™e domin jin ya ja jelar gashina dake É—aure da ribbon yana faÉ—in “Ashe ba Æ™waiÆ™waido bace?†yay maganar a can Æ™asan maÆ™oshi yana É—auka hular yana Æ™oÆ™arin maidamin a kai, na rintse idanuna ina fisgar numfashi da Æ™yar tamkar mai Asthma, ya É—auka gyalenma ya naÉ—amin kamar yanda ya gansa sannan ya kalleni fuska a matuÆ™ar É—aure, yace, “Kalleni nanâ€. DaÆ™yar na iya juriyar É—agowa na zuba idanuna cikin nashi, yanda ya kafeni da idanu sai na kasa jurewa nai Æ™asa da kaina saboda wasu abubuwa danaga suna fitowa a idanunsa waÉ—anda ban taÉ“a ganiba, ga idon ya kaÉ—a da jaa kaÉ—an tamkar wanda yake cikin fushi. Cikin É—acin murya da saukemin wata harara mai firgitarwa da ban mamaki yace, “Hankalinki ya kwanta waÉ—anda kika fitama tallan jikin sun gani harsun tanka, Saina sauyama wannan fuskar taki kamanni idan na sake ganin kin fita ba hijjabâ€. Yana gama faÉ—a ya buÉ—e motar ya fice abinsa batare da ya sake kallona ba.
Tamkar sokuwa haka na bisa da kallo, shiko ko waiwayena baiyiba har ya isa jikin ƙaton gate ɗin ya tura ƙaramar ƙofar ya shiga. Baya nai luuu na faɗa jikin kujerar na jingina bayana, ina sauke wata nannauyar ajiyar zuciya da lumshe idanu, nace, ‘Na shiga uku ni balkisu’. naja kusan mintuna uku a haka kafin na samu numfashina ya dai-daita. Gaba ɗaya man kaina ya gama tsiyayewa, nama rasa yanda zan fassara abun nasa, nakai hannu na shafa laɓɓana da har yanzu sukemin zafi, sai kuma na buɗe ido na kalli mirror, har laɓɓana sunyi ja, a fili nace, ‘Mugu, aiko Yah Qassem dake dani bai kafan wannan dokarba saishi daga mijin Auntyna’. Sai kuma nai saurin dafe bakin na kalli inda ya tashi sai kace ancemin gashi ya dawo. Da sauri na sake rintse idanu da dafe kai, a fili na sake faɗin, ‘Ya rabbi ka kawomin ɗauki, Mutumin nan zai kasheni’. Sai kuma na harari ƙofar gate ɗin na buɗe motar da sauri na fice abina,
★★
Jawaad kam Haka kawai ya tsinci kansa dayin murmushi lokacin daya buɗe gate ɗin ya shiga gida, sai kuma ya taɓe baki tare da jan ƙaramin tsaki ya nufi sashen mama Atika yana ƙwafa mai nuna takaicin wani abu da har yanzu yake cimasa rai. yasan dai taron meeting ɗin bai wuce can ɓangaren mama Atika ba saboda shegen fitinar tsohuwar. Da sallama ya shiga, suka amsa kusan su duka alamar shi ake jira, wani iri yaji a ransa saboda ganin harda kakansa dasu Umma, yadai samu waje ya zauna sannan ya gaidasu.
★★★★★★★
A LADIES MIRROR kuwa lokacin da abinda ID cards É—in Bily suke ciki ya faÉ—i akan idon Safah ne, amma sai taÆ™i magana, sai da ta tabbatar bily ta daÉ—e da barin wajen sannan ta É—auka tana faÉ—in, “Lah Aunty Meenal diba kiga auntyn nan da nace amin irin kitsontace ta yardaâ€. Duk kallonta sukayi, Amaturrahman ta dalla mata harara da faÉ—in, “Shine dan iskanci bakiyi maganaba sai yanzun?â€. Baki ta tura gaba tana langaÉ“e kai gefe, “To ai mantawa nayi koâ€. Amatullah tai dariya da cewa, “Kai Safah lamarinki sai ke wlhy, saiki bada a ajiye mata dan nasan zata dawo nemaâ€. Da sauri tace, “A'a aunty Ama mu kai mata daiâ€. Marwah da tun É—azun bata kula kowaba tanata game a ipad É—inta ta harari Safah. Ramawa Safah tai, cikin tsiwarta data gada wajen Munaya tace, “Miye kike wani hararana ke kuma malama?â€. Lips Marwah ta cije like Sarki Sameer, ta É—auke kanta batare data tanka mataba.
Duk yanda sukaso Safah ta bada a ajiyema bily saboda idan ta dawo nema ma'aikatan wajen su bata fir taÆ™i, daga Æ™arshe Amaturrahman tayi kiran Ummu ta sanar mata, Sarauniya Munaya dake kishingiÉ—e a kilisarta ana tausa mata Æ™afa ta girgiza kai kawai da lumshe ido, babu abinda Safah ta bari na halayyarta, ta tabbatar kuma akwai dalilin da yasata yin hakan, a hankali tace, “Kubarta tazo dashi, sai a nema yarinyarâ€. Amaturrahman tace, “Ummu yanzu nan biye mata zakiyi?†yanke wayar Munaya tayi batare da ta bama Amaturrahman amsaba. Dole badan sun soba akabi abinda Safah keso sukatafi dashi bayan an kammala musu kitso su duka kamar yanda Ummu ta korosu suyi badan sunso hakanba..............âœ
Maison zuwa gagara badau ya shirya muje gaida Sarki Sameer Saifudden da gimbiya Munaya😉😉lol.
ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™ðŸ».Bilyn Abdull 📚:
Page 16
...............Napep na samu na tare nai tafiyata gidan Inna zainabu. Can nai zamana mukasha hira da Lawusa da a yanzu muke É—asawa har bayan sallar isha'i sannan na nufo gida.
★★★★★
      Bayan an buÉ—e taro da addu'a Uncle Nasir ya fara jawabi kamar haka. “Kamar yanda kowa ya sani mun fara tattaunawa akan maganar zaman Jawaad babu aure a kwanakin baya, har takai mukai masa tayin cikin yaran gidannan ko akwai wadda ya keso, sai dai ya nuna a lokacin zaiyi tunani, tun daga wancan lokacin ban sakeji daga gareshiba, to magana ta gaskiya mun gaji da ganinsa yana yawo a gari haka ana zaginmu, shi kansa bama girmansa bane, Æ™annen-Æ™annen bayansa ma gasunan duk da iyalansu har da Æ´aÆ´a, yakamata Jawaad kaima kanka faÉ—a, dan lokaci bawai zai zauna jiranka baneba, kai kaÉ—ai Abdul-aziz ya haifa, zamuso ganin Æ´aÆ´anka a duniya kamar yanda mukasan da yanada rai zai É—okantu da haka shima. A wannan karon ba shawara muke bakaba, umarnine, shiyyasama mukazo da Alhaji Baba domin ya zama shaida, tare da iyayenka, dolene a wannan karon kayi aure, ka zaÉ“i mace É—aya a cikin Æ´aÆ´an gidannan koma fiye da É—ayar mukuma zamu aura makaâ€.
   Jawaad da kansa ke Æ™asa yay guntun murmushi domin son É“oye É“acin ransa, batare da ya É—agoba yace, “Uncle ku gafarceni, bazan jaku da nisaba, duk cikin yaran gidannan bazan iya auren kowaba, dan kallon Æ™annena nake musu tamkar ciki É—aya...†da sauri Uncle Uwaisu yace, “Ai tamkar kace, bawai hakan bane, tunda babu ta inda ALLAH ya haramta maka, Jawaad bamason shirme, garama ka zaÉ“a komu mu zaÉ“a maka, kokuma ka É—auki zaÉ“i na biyu, wato ka maida matarka É—akinta kuje kuyi haÆ™uru da juna tunda yarinyarnan ta horu kuma tana sonkaâ€. Yanzu kam kasa daurewa yay saida ya É—ago kansa ya kalli Uncle Uwaisu, kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru saboda gargaÉ—i da Alhaji Baba yay masa da ido, kansa ya maida Æ™asa yana sauke ajiyar zuciya.
   Uncle Sulaiman yace, “Son!†ɗago kai Jawaad yay ya kalli Uncle É—in nasa da yake matuÆ™ar so saboda Æ™yawun halinsa, yace, “Na'am Uncleâ€. “Ko Kanada wadda kake sone?â€. Ƙasa Jay ya maida kansa yana motsa laɓɓansa, sai dai babu maijin mi yake cewa, Uncle Taheer ya katsesa da faÉ—in, “Kai muke saurare Jawaadâ€. Batare daya É—agoba ya girgiza musu kai alamar a'a. Shiru falon ya É—auka kowa ya zuba masa idonu, shi kuma yaÆ™i kallonsu. Mama Zuhurah da bata da yawan magana tace, “To Jawaad ya kakeso ayi kenan? Yanzu kai kafijin daÉ—in kullum aita zaman meeting akanka akan maganar kaÆ™i aure, ka rufa mana asiri ka fidda kanka damu iyayenka daga zargi da zunÉ—en al'umma kaji, Æ´ar uwarka na sonka, tayi nadamar kuskuren datai a baya, kayi haÆ™uri a maida aurenku kajiâ€.
     Ɗagowa yay zaiyi magana fitowar Shahudah ta katse masa hanzari, gabansa taje ta durÆ™usa tamkar yanda Mama Atika da Mom suka kitsa mata, ta fashe da kuka tare da kama Æ™afafunsa, cikin gurÉ“atacciyar hausarta da harshen turancin da tafi Æ™warewa ya cinye tace, “Bb dan ALLAH ka gafarceni, wlhy nayi nadamar abinda na aikata, nakumayi alÆ™awrin bazan sakeba, na yarda zan haihu maka yara komai yawan da kake buÆ™ata yanzun, idan ka barni mutuwa zanyi wlhy, dan ALLAH ka ceci rayuwata Bb...†hannunta ya ture daga saman Æ™afarsa yana hararta, “Kima daina É“ata lokacinki, indai haihuwace bana buÆ™ata daga gareki Hudah, karki damu kije kicigaba da cin moriyar Æ™uruciyarki kinji, indai nine kima saka a ranki baki taÉ“a sanin mai kama daniba dan mun rabu kenanâ€. Fashewa tai da matsanancin kuka yanzunkam fiye da da, dan har Æ™asan ranta kalamansa sun masifar sosa mata zuciya, ta dafe kanta dake juya mata, babu zato sai kawai ganinta Æ™asa sukai ta yanke jiki ta faÉ—i. Gaba É—aya Æ´an falon da suka zuba musu ido suka miÆ™e, shi kansa Jawaad É—in kallonta yake, dan ya zata salon iskancinta ne, sai daga baya da aketa jijjigata babu alamar rai tattare da itane ya fuskanci babu wasa a lamarinta, gaba É—aya falon ya rikice, dan iya Æ™oÆ™ari anyi Shahudah taÆ™i farfaÉ—owa, Mom sai kuka take da sambatu.
    Dole aka kwashi Shahudah zuwa asibiti da gaggawa kuwa, dan wasunsu harsu fidda ran da gaske ta mutu.
★★★★★★★
     Tun a gate baba maigadi yake sanarmi
n ai babu kowa a gidan duk suna asibiti aunty Shahudah babu lafiya, hankalina ya tashi sosai, dan haka nai azamar tsayar da mai napep ɗin dake shirin juyawa dan harma ya fara tafiya, shiga nayi na sanar masa asibitin da baba magadi ya sanarmin an kaita. Asibitine mai ƙyau dan na kuɗine, kasancewar bansan ina zan nufaba sai nai kiran aunty Aamilah, saidai bata amsa ba, na sake kira nanma babu amsa, maida kiran nai kan Yah Qaseem, sai da ta kusan tsinkewa sannan ya ɗaga, faɗa masa nai gani a asibitin a ina suke?. Muryarsa a sanyaye yace na jirasa yazo ya shiga dani.
    A yanda na gansa kawai na tabbatar akwai babbar damuwa dangane da aunty Shahudah, kasa daurewa nai na shiga jera masa tambayoyi. Amsa ɗaya na samu daga garesa, shine ta farfaɗo, sai dai sun mata allurar barci, sun kuma hana kowa ganinta sai banzan Jawaad ɗin da taketa sambatun kira. Ta bani tausayi matuƙa, dan na sake fahimtar tsananin son da takema Boss.
      Duk sai da na gaida waɗanda na tarar a wajen, sannan na tambayesu ya mai jiki, sai dai babu Boss babu dalilinsa a wajen, zama nai kamar yanda suke zaune jigum-jigum, kusan mintuna biyar sai naji ƙamshin turarensa. Ɗago kai nai dan tabbatarwa, karaf kuwa muka haɗa ido dashi, ya dalla mani harara sannan ya ɗauke kansa tamkar baiyiba. Nima janye nawa nai, dan nasan laifina dai bai wuce tafiya bada izininsa ba. Cikin nutsatstsiyar muryarsa dake tattare da alamun gajiya naji yana faɗima Uncles nasa da matansu ya kamata su tafi gida su huta, tunda dai Doctor yace bazasu bari a gantaba har sai zuwa safiya.
     Cike da nazari nake satar kallon yanda wasu suke masa kallon harara dajin haushi a kaikaice, amma a zahiri suna amsashi cike da kulawa, sai al'amarin nasu yay masifar É—aure min kaina, to amma abinda babu ruwanka ai daÉ—in kallo garesa, dan haka nai Æ™asa da kaina kawai ina sauraren mahawarar da suke akan wanda zai zauna ya kwana, ance Mom taje gida Aamilah ta zauna, sai dai ita aunty Aamilah ta tubure akan tsoro takeji ta kwana asibiti, da sauri Salman yace, “Kedai wawuyace Aamilah, to sai wannan yarinyar tazauna ku kwana aiâ€. Yay maganar yana nunanu. Da sauri Yah Qaseem yace, “Itakuma aikin tafa? Itadai Aamilah da babu inda take zuwa itace ta cancanci kwana da itanâ€. Shiru kowa yay, sai kuma daga baya wasu sukai na'am da batun Yah Qaseem É—in, na saci kallon Boss da uffan baiceba, yama É—auke kansa daga garemu tamkar baisan mimukeyiba, nikam lamarinsa kan bani mamaki wani lokacin gaskiya.
      Wata mata da nake ƙyautata zaton cikin matan Uncles ɗin nasune ta kawo shawaran haɗa Aunty Aamilah da ɗaya daga cikin yaran gidansu ɗin da wata dattijuwar mai aiki, akan wannan shawarar aka zauna, dan haka duk sai muka fara shirin tafiya. Har mun fito baki ɗaya Mom tace gaskiya bazata iya tafiyaba, itama anan zata kwana, duk kallonta mukai da mamaki, sai kuma naga tsoro akan fuskokin wasu, dan koni naji wani iri saboda ganin Mom na sharar ƙwalla, nasan yanda ƴan gidanmu ke masifar son aunty Shahudah, hakan ya samo asaline saboda so mai tsanani da Dad ke nunamata kasancewar sunan Mahaifiyarsa taci, sai naji a raina kamar zamu iya rasa aunty Shahudah, duk yanda aka lallashi Mom taƙi aminta da hakan, sai kawai aka barta. jinai wani iri, dan tundafa Mom zata zauna nikaɗaice mace zan kwana a gidan, nima da sauri nace to zan zauna a asibitin, da sassafe sai naje gida.
   Harara Yah Qaseem ya dallamin da cewar bazan zaunaba gida zani. Niko na fara roƙonsa akan ya barni, shikuma yaƙi saurarena, kowa kuma yaƙi saka mana baki. Na kalli inda Boss yake tsaye a jikin mota hawaye na gangaromin akan fuska, sarai nasan duk yanajinmu, amma yayi kunnen uwar shegu da kowa, harna yanke ƙauna daga taimakon kowa na tsinkayi muryarsa yana faɗin,
      “Ita Aamilah ta fito ku wuce gidan tare mana, dan sunmayi yawa anan tunda Mom zata zauna, na tabbata sai ma'aikatan asibitin sunyi Æ™orafiâ€. Harararsa Yah Qaseem yayi, sai dai baiyi maganaba.
   Uncle Nasir ne yay na'am da shawarar Jawaad, dan haka ya aika aka kira Aamilah. Naji daɗin hakan da samun nutsuwa sosai. Daɗin da najine ya sakani matsawa inda yake
nace, “Thanks you Sirâ€. Banza yaymin tamkar bai jiniba, sai daÆ™ilar waya yake abinsa, na É—aga Æ™afafuna zanbar wajen naji yace, “Uhmâ€. Kallonsa kawai nai sau É—aya nabar wajen zuwa motar Yah Qaseem daketa antayomin harara tamkar idanunsa zasu zubo Æ™asa.
       Tunda muka tafi yah Qaseem keta zabga jarabar da babu wanda yasan kanta, daga ni har Aunty Aamilah da Yah Salman babu wanda ya kulashi, yana gama fakin kowa yay ficewarsa, dama nice farkon fitama nai cikin falo dan banaso ya tsaidani, nayi masifar gajiya wajen hutu kawai nake buƙata. Ina shiga ɗakina na murza key, na zaresu na ajiye saman mirror tare da jikkata dana cire a kafaɗa. Idanuna har lumshewa suke saboda gajiya, haka na daure nayo wanka da alwala na fito, daƙyar na iyayin shafa'i da wutiri na faɗa saman gado, sama-sama ma nai addu'a sai barci.
      Â
           Cikin barci na ringajin saukar numfashin mutum a jikina, na buÉ—e idanu a razane ina ambaton ‘Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un’ tabbas a jikin mutum nake, na buÉ—e baki zan Æ™walla Æ™ara aka dafe bakin da hannu, cikin wata irin murya da bantaÉ“a jin mai itaba a gidan ake magana da shafamin jiki, “Bazan iya saduwa dake baÆ™ya cikin hankalinkiba kamar sauran, shiyyasa na zaÉ“i baki damar farkawa, kiyi haÆ™uri ki bani haÉ—inkai cikin sauÆ™i bilkisu, samunkine kaÉ—ai ya ragema cikar burina yanzun, karki lalatamin tanadina na tsahon shekaru, nai miki alÆ™awarin zan biki a sannu bazan cutar dakeba kodan son da nake miki, sannan zaki moru da tagomashi mai yawa a gareni saÉ“anin sauran da basu sami komaiba sai baÆ™in ciki, tun farko kece tsanin nasarata da na É—auku dakon jira tsahon lokaciâ€.
      Tsabar tashin hankalin da nake ciki sai zufa nake kwararwa dukda ac dake aiki a ɗakin, jikina wata irin muguwar rawa yake da ɗaukar azababben zafi lokaci ɗaya, gashi ya rufemin baki, hawayenma sunƙi fita daga idona sai zuciyata ke kukan, duk addu'ar da tazomin bakina yi nake da taimakon UBANGIJI na.
اَللَّهÙÙ…ÙŽÙ‘ Ø¥Ùنَّا نَجْعَلÙÙƒÙŽ ÙÙÙŠ Ù†ÙØÙورÙÙ‡Ùمْ، وَنَعÙوذ٠بÙÙƒÙŽ Ù…Ùنْ Ø´ÙØ±ÙˆØ±ÙÙ‡Ùمْ .
“Allahumma inna naj'aluka fee nuhoorihim wana'oothu bika min shuroorihimâ€.
    Ya ALLAH! Mu mun sanya ka a gabansu, kuma muna neman tsarinka daga sharrace-sharracensu.
اَللَّهÙÙ…ÙŽÙ‘ أَنْتَ Ø¹ÙŽØ¶ÙØ¯ÙÙŠØŒ وَأَنْتَ نَصÙيرÙÙŠØŒ بÙÙƒÙŽ أَجÙول٠وَبÙÙƒÙŽ أَصÙول٠وَبÙÙƒÙŽ Ø£ÙقَاتÙÙ„Ù.
“Allahumma anta 'adudee, wa-anta naseeree, bika ajoolu wabika asoolu wabika oqatilâ€.
    Ya ALLAH kai ne mai karfafa ni, kuma kai ne mataimakina, da karfinka ne nake yin dabarun yaki, kuma da karfinka ne nake kai hari, kuma da karfinka ne nake yin yaki.
ØÙŽØ³Ù’بÙنَا Ø§Ù„Ù„Ù‡Ù ÙˆÙŽÙ†ÙØ¹Ù’Ù…ÙŽ الْوَكÙيلÙ.
   “Hasbunal-lahu wani'mal-wakeelâ€.
ALLAH ne mai isar mana, kuma madalla da shi abin dogaro.
اَللَّهÙÙ…ÙŽÙ‘ رَبÙÙ‘ Ø§Ù„Ø³ÙŽÙ‘Ù…ÙŽÙˆÙŽØ§ØªÙ Ø§Ù„Ø³ÙŽÙ‘Ø¨Ù’Ø¹ÙØŒ وَرَبÙÙ‘ الْعَرْش٠الْعَظÙÙŠÙ…ÙØŒ ÙƒÙنْ Ù„ÙÙŠ جَارًا Ù…Ùنْ (ÙÙلاَنÙ)ØŒ ÙˆÙŽØ£ÙŽØÙ’زَابÙÙ‡Ù Ù…Ùنْ خَلاَئÙÙ‚ÙÙƒÙŽØ› أَنْ ÙŠÙŽÙÙ’Ø±ÙØ·ÙŽ Ø¹ÙŽÙ„ÙŽÙŠÙŽÙ‘ Ø£ÙŽØÙŽØ¯ÙŒ Ù…ÙنْهÙمْ أَوْ يَطْغَى، عَزَّ جَارÙÙƒÙŽØŒ وَجَلَّ ثَنَاؤÙÙƒÙŽØŒ وَلاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ Ø¥Ùلاَّ أَنْتَ.
  “Allahumma rabba s-mawati s-sab'i wa rabba-l-'arshi-l-'azimi. Kun li jaran min (fulanin) wa ahzabihi min khala'iqika, an yafruta 'alayya ahadun minhum aw yatgha. 'Azza jaruka, wa jalla thana'uka, wa la ilaha illa antaâ€.
    Ya Ubangijin sammai bakwai, kuma Ubangijin Al'arshi mai girma, ka kasance mai tsari gare ni daga wane dan wane, da dukkan rundunarsa daga cikin halittunka kar wani daga cikinsu ya yi gaggawar azaba a gare ni, ko ya ketare haddi, kariyarka ta buwaya, kuma babu abin bautawa da gaskiya sai kai.
اَلله٠أَكْبَرْ، اَلله٠أَعَزÙÙ‘ Ù…Ùنْ خَلْقÙه٠جَمÙيعاً ØŒ اَلله٠أَعَزÙÙ‘ Ù…Ùمَّا أَخَاÙÙ ÙˆÙŽØ£ÙŽØÙ’Ø°ÙŽØ±ÙØŒ أَعÙÙˆØ°Ù Ø¨ÙØ§Ù„له٠الَّذÙÙŠ لاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ Ø¥Ùلاَّ Ù‡ÙÙˆÙŽØŒ الْمÙمْسÙك٠السَّمَوَات٠السَّبْع٠أَنْ يَقَعْنَ عَلَى اْلأَرْض٠إÙلاَّ Ø¨ÙØ¥ÙذْنÙÙ‡ÙØŒ Ù…Ùنْ شَرÙÙ‘ عَبْدÙÙƒÙŽ ÙÙلاَنٌ، وَجÙÙ†ÙودÙه٠وَأَتْبَاعÙه٠وَأَشْيَاعÙÙ‡ÙØŒ Ù…ÙÙ†ÙŽ الْجÙÙ†ÙÙ‘ وَاْلإÙÙ†Ù’Ø³ÙØŒ اَللَّهÙÙ…ÙŽÙ‘ ÙƒÙنْ Ù„ÙÙŠ جَاراً Ù…Ùنْ شَرÙّهÙمْ، جَلَّ ثَنَاؤÙÙƒÙŽ وَعَزَّ جَارÙÙƒÙŽØŒ وَتَبَارَكَ Ø§ÙØ³Ù’Ù…ÙÙƒÙŽØŒ وَلاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ غَيْرÙÙƒÙŽ " ثَلاَثَ مَرَّاتÙ.
“ALLAHU akbaru. ALLAHU a'azzu min khalqihi jami'an. ALLAHU a'azzu mimma akhfu wa ahdharu. A'udhu billahi lazee la ilaha illa huwal mumsikis samawatis s
ab'i an yaqa'na 'alal-ardi illa bi'izinihi, min sharri 'abdika (fulanin) wa junudihi wa atba'ihi wa ashya'ihi minal-jinni wal-insi. Allahumma kun li jaran min sharrihim Jalla thana'uka wa 'azza jaruka, wa tabaraka smuka, wa la ilaha ghayrukaâ€.
  ALLAH shi ne mafi girma, ALLAH shi ne mafi buwaya daga dukkanin halittarsa, shi ne mafi buwaya daga abin da nake jin tsoronsa kuma nake shayinsa. Ina neman tsarin ALLAH, wanda babu abin bautawa da gaskiya sai shi, mai rike sammai daga su ruguzo a kan kasa sai da izininsa, daga sharrin bawanka (ya ambai sunansa), Ya ALLAH! Ka zamo mai tsari gare ni daga sharrinsu. Yabonka ya girma, kuma kaiyarka ta buwaya, kuma alherin sunanka ya yawaita, kuma babu abin bautawa da gaskiya ba kai baâ€.
      Â
    Duk da na rigada na sadaƙar tawa ta ƙare ban fasa karanto addu'oinba ina faɗama ALLAH kukana, koda a wani wajen bana haɗa kalmomin dai-dai saboda ruɗani karantowa nake, wata razananniyar ƙara mukaji a dukkanin illahirin gidan, hakan ya saka koma waye sakarmin baki ya miƙe a firgice kamar yanda nima na samu damar ƙwalla tawa ƙarar saboda firgita da nayi, ɗif naji kunnuwana sun daɗe banajin motsin komai, dukda ɗakin a duhu yake dunɗum, jinai an sake rungumeni an fashe da kuka, yanzunkam a tare muka ƙwala ihu da koma wanene duk da naji jikin ya banbanta dana wancan, ɗakin sai naga yana wani irin juyamin tamkar ina cikin hajijiya, rumtse idanuna nai da ƙarfi na sake ƙwalla ƙarar da ni kaina bansan iyakar ina muryata ta tsaya ba a gidan, daga nan ban sake sanin mi duniyar ke cikiba kuma.
      Duk wanda yake a cikin gidan kunnensa saida ya jiye masa ƙara maiban tashin hankali da tsoratarwa da aka ƙwala da farko a wannan dare, wadda taɗauki adadin mintuna biyar kafin ta gushe ihun bilkisu ya biyo bayanta, Aamilah da ɗakinta ke kusa dana Bilkisu ce ta fara fitowa a razane saboda kiɗimar data shiga na tsoro itama, cikin lalube ta afko ɗakin bilkisu batare data saniba itama tana ihun, fitar sautin ihun bilkisu ne ya bata damar isa inda take suka ƙanƙame juna suna kuka maiban tashin hankali. A daidai lokacin da Qaseem da Salman harma da kuku suka shigo sashen suma a razane, dan duk wanda yake gidan yaji ƙarar farko, sannan a yanzu yana jiyo ihun su Aamilah dake nuna alamar tsoratar da sukaice ta gusar musu da hankali suka tsinci kansu a yanayin. Kuku ne ya samu damar kunna fitilar ɗakin haske ya gauraye ko'ina, dukansu kansu Bilkisu sukayi, dan hakan yayi daidai da ɗaukewar numfashinta daga gangar jikinta.
      Babu mai iya musalta tashin hankalin da suke ciki a wannan dare, kan kowa ya kulle daga abinda ya faru, cikin ƙarfin hali Salman ya ɗakko ruwa ya miƙama Qaseem dake taya Aamilah jijjiga Bilkisu, bai tsaya yayyafa mataba ya bulbule matashi kawai a fuska, wani nannauyan numfashi Bily ta kawo, sai dai jikinta babu alamun ƙarfi, ta buɗe idanu a hankali ta kalli kowa sai kuma ta maida ta lumshesu hawayen da bata samu yiba ɗazun suna ziraro mata a kumatu masu ɗumi.
    Sama-sama nake iya jiyo muryar yah Qaseem daketa jeramin sannu shida Aamilah da Kuku, bandaiji muryar Salman ba sai daga baya, tsahon wasu mintuna muna a haka kafin barci yaɗan fara fisgata, addu'a nake buƙatar ko yaya wani ya dinga karantowa yana tofamin kozanji sauƙin abinda nakeji a jikina tamkar ana kunna garwashin wuta, sai dai nasan ba samu zanba, dan duk waɗanda suke a kaina babu mai irin wannan tunanin. nesa-nesa nake jiyo maganar Yah Qaseem dake cewa Aunty Aamilah mutashi muje mu kwanta, da taimakonta na koma saman gado, sai daifa tace itama anan zata kwana bazata koma ɗakintaba, sannan suma dan ALLAH su kwanta anan ɓangaren basai sun koma nasuba. Bansan amsar da suka bataba saboda idona ya rufe ruf da barci.
★★★
      Kiran sallar farko na asubahi na farka, sai dai abin mamaki da al'ajabi na mance kaso mafi yawa na abinda ya faru jiya a gidan, na tashi zaune ina kallon Aunty Aamilah dake mamuƙe dani alamar a tsorace tai barci, ajiyar zuciya na sauke a hankali inason tuno koda wani abune kaɗan, sai dai sam ƙwaƙwalwata ta gaza aiki, tamkar ansa murfi an toshe bututun dake kai saƙo tsaka
nin ƙwaƙwalwa da zuciyata, addu'a na shiga karantowa kozan sami sassaucin da nakeji dangane da ƙuncin da zuciyata ta shiga da zafin da nakeji a cikinta.
اَللَّهÙÙ…ÙŽÙ‘ رَØÙ’مَتَكَ أَرْجÙÙˆÙَلا تَكÙلْنÙÙŠ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ Ù†ÙŽÙْسÙÙŠ طَرْÙَةَ عَيْن، ÙˆÙŽØ£ÙŽØµÙ’Ù„ÙØÙ’ Ù„ÙÙŠ شَأْنÙÙŠ ÙƒÙلَّه٠لاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ Ø¥Ùلاَّ أنْتَ.
“Allahumma rahmataka arjoo fala takilnee ila nafsee tarfata 'ayn, wa-aslih lee sha'nee kullah, la ilaha illa antâ€.
    Ya ALLAH! Rahamarka nake kauna, don haka kar ka kyale ni da kaina ko da kiftawar ido ne, kuma ka kyautata mini sha'ainina dukkansa; babu abin bautawa da gaskiya sai kai.
     Sai da aka fara kiran salla ta biyu sannan na samu ƙarfin sakkowa daga gadon, banda ƙuncin zuciya babu abinda nakeji a jikina, sai kaina dake ɗan ciwo kaɗan-kaɗan da marata, ban ɗauki hakan komaiba, dan nasan hakan alamun zuwan period ɗinane, da sam bana ciwon mara idan zanyi al'ada, amma a shekararnan gaba ɗaya haka nake fama dukda bawai yanamin tsanani baneba. Saida na duba na tabbatar babu alamar zuwansa ciwon mararne kawai sannan nai wanka dan na samu ƙwarin jikina, daga nan nayo alwala na fito. Nayi ƙoƙarin tada aunty Aamilah amma sam taƙi koda motsi, haka na haƙura na barta nai sallata ganin nima lokaci na neman ƙwace mani. Bayan nayi azkar karatun alkur'ani nayi har zuwa 7am sannan na tashi, shirin office nayi abina, harna kammala aunty Aamilah batako motsaba har lokacin, nakuma ƙoƙarin tadata salla amma taƙi tashi, ƙyaleta nayi na fita kicin danna samu koɗan tea na sha dukda banajin cin komai.
★★★★★★★
      Tunda suka shigo gidan daga asibiti daƙyar ya iya dauriyar yin wanka saboda barcin da yakeji, ya samu yay shafa'i da wutiri a daddafe ya haye gadonsa, ya fara addu'a, amma bashi da tabbacin ya kammalata barci yay awan gaba dashi. Can tsakkiyar dare ya farka a matuƙar razane saboda mummunan mafarkin da yayi.
     ‘Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un’.Â
أَعÙوذ٠بÙÙƒÙŽÙ„Ùمَات٠اللَّه٠التَّامَّات٠مÙنْ غَضَبÙه٠وَعÙقَابÙÙ‡ÙØŒ وَشَرÙÙ‘ Ø¹ÙØ¨ÙŽØ§Ø¯ÙÙ‡Ù ÙˆÙŽÙ…Ùنْ هَمَزَات٠الشَّيَاطÙين٠وَأَنْ ÙŠÙŽØÙ’Ø¶ÙØ±Ùونَ.
“A'oozu bikalimatil-lahit-tammat min ghadabih,wa'iqabih, washarri 'ibadih, wamin hamazatish-shayateen, wa-an yahduroonâ€.
   Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga fushinsa, da ukubarsa, da sharrin bayinsa, da kuma wasuwasin shaidanu, da kuma kada su zo mini (a cikin al'amurana).
أَعÙÙˆØ°Ù Ø¨ÙØ§Ù„له٠مÙÙ†ÙŽ الشَّيْطَان٠الرَّجÙيم٠ثَلاَث٠مَرَّاتÙ.
a'uzu bi-l-lahi mina shaytani r-rajeem’. ya faɗa sau uku, yay addu'a ya tofa gefen haggunsa da dama sau uku, sannan ya sauka a gadon, alwala yayo yazo yay salla raka'a biyu saboda idonsa cike yake da barci, yay addu'a sama-sama ya koma saman gadon ya kwanta, sai dai ya canja sashen da yay mafarkin dashi ɗazun. Babu jimawa barcin ya sake awan gaba dashi.
   Ana kiran sallar shiga massalaci ya farka, hakan ya sakashi É—aura al'wala ya fita massalaci dan har an tada sallah. Koda aka idar bai wuce motsa jikiba yau sai ya shigo gida duk da yana buÆ™ata saboda jikinsa yayi nauyi, gyara É—akinsa yay ya shiga wanka, bayan ya fito yay shirin office. Ƙarfe bakwai da kwata Gimba ya É—aukesa suka fice daga gidan..............âœ
Gaskiya an fara sakama boss ido a gidannan fa😑, yana koyama yarinya aiki anacewa yayiðŸ¤ðŸ™„ nayi nan, karkuma ace na koma team Beejay ne🚴ðŸ¼.
Typing📲
ƘWAI cikin ƘAYA!!
Bilyn Abdull ce🤙ðŸ»
BOOK TWO
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.