Tsofaffin Hausa Novels

A Deen House Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: A DEEN HOUSE BY OUM HAIRAN-1.txt

Chapter 2 of 32

Zubanta idanu yayi jikinsa gabaɗaya yayi sanyi da yanda yaga tana kukan to amma shima abin tausayi ne akanta idan ta ƙyaleshi yasan iyakarsa kuma koda tsautsayi yasa ya wucce nan zai gyara da kansa.
Da wannan huɗubar ta shaiɗan sukaji an ƙwanƙwasa ƙofar ta maza ta gyara rigarta tare da zuge zip din yaja ajiyar zuciya yace “Yes" turo ƙofar akayi Bahijjah tace “Sannu Yaya kekuma Umma tace ki taso mu tafi Islamiyya" zumbur ta miƙe ta nufi ƙofa har tana ƙoƙarin ture Bahijjah.
Ɗaga murya yayi yace “Duk ranar da tsautsayi yasa kika bari na sake dawowa batare da kin gyaramin ɗaki ba zakisha mamaki, Zainab iskancinki yana ƙaruwa ne saboda ana barki Umma da Abba sun ɗaure Miki gindi to ni zan saita lissafinki......

_Yanayin salon labarin yasa bazanyi free Page da yawa ba 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct É—in 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank._
[9/1, 6:16 PM] AM OUM HAIRAN: *DEEN HOUSE*
_(🔞Romantic story🔞)_

_Oum Hairan_

_Paid book_

*Note:* _Littafin DEEN HOUSE it's paid book kinsan bazaki jurewa abinda ke cikinsa ba kada ki siya bare ki faɗamin ba sukari, idan kuma zaki siya ne don ki fitarmin dashi duniya kijamin bankaɗe kaɗe to kema adana kudinki👌🏼._

_*Announcement*_
_Yanayin salon labarin yasa bazanyi free Page da yawa ba 300 ne VIP 600 PC 1k ki turo katin MTN ta WhatsApp number na 09013718241 ko ki biya ta wannan acct É—in 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank._

_3-4_

Itadai bata iya tsayawa ba Saida ta dangana da ɗakinsu tayi wuff ta faɗa bathroom ta saki kukanta a fili tace “Wlh wannan masifar ta isheni bansan meye Ya Deen yake nufi dani ba a yan kwanakin nan kullum da salon da zai ɓullo dashi gashi bata isa magana ba ranta yana faɗa mata ta faɗawa Bahijjah ko zata bata shawara saidai tanajin tsoron matakin da zai ɗauka akansu tasani daga ita har Bahijjah babu wanda zai saurarawa shiyasa ta bar abin a ranta yake damunta.
“Ni wlh na gaji da jiranki zanyi tafiyata" fitowa tayi daga bayin tana tsane fuska da ƙaramin towel ta ɗauki uniform dinta tasa suka ɗauki jakkunansu suka fito lokacin dukkansu suna tsakar gida sukace “Umma mun tafi" dubansu tayi da kulawa tace “to Allah yabada ilimi me amfani"

Amsawa sukayi da Amin suka fice Umma ta dubi Deen tace “kaga Shamsuddeen idan baka ƙyalemin yarinyar nan ba zamusa ƙafar wando ɗaya dakai a yan kwanakin nan na lura duk sanda kace takai maka wani abu ɗakin ka da kuka take fitowa Ni na taɓa jin wannan jaraba kabi ka takurawa Zainab Banga abinda takeyi maka ba a gidannan yanda Zainab ke kiyaye ɓacin ranka Bahijjah batayi amma kullum ita ce a ƙwarzabe"
Shafa kansa yayi yace “Umma ki manta yarinyar nan rawar kanta tayi yawa idan aka ƙyaleku da ita barinta zakuyi ta sangarce yanzu fa tun safe nace ta gyaramin ɗaki saboda kuna ɗaure mata gindi tasan da an mata magana zaku shiga ciki bata gyaramin ba har naje aiki na dawo na tambayeta dalili ta kama kuka"

“Nidai banason takura gsky ka daina takurawa yarinyar nan inba haka ba kuwa ranka kaima zai shiga ɓaci da lamarina ace kana babba amma indai Zainab taji muryarka sai alamun tsoro ya bayyana a fuskarta" bai kuma cewa komai ba sukaci gaba da hirarsu da ɗan'uwansa har zuwa magrib suka tashi domin zuwa Masallaci sukuma ƴammatan suka shigo da sallamarsu ganinsu suna alwala yasa sumsum Zainab ta shige ɗakinsu itakuma Bahijjah tayi bayi.
Neman guri Zainab tayi ta rafsa uban tagumi har bataji shigowar Bahijjah ba Saida ta taɓata ta sauke ajiyar zuciya Bahijjah tace “Na nazarce ki a kwanakin nan bakida cikakkiyar walwala kullum ke kenan cikin tunani wai meye yake damunki ne?" Girgiza kai tayi ta share hawayen dake ƙoƙarin zubo mata ta nufi bayin ɗakin nasu ta ɗauro alwala ta dawo itama ta tayar da sallah, koda dare bata fita ba kamar yanda ake fita tsakar gida ayi hira cewa tayi kanta yana ciwo tayi kwanciyarta sarai yasan saboda shine taki fitowa yayi murmushi ya miƙe yace “Umma bari naga jikin yarinyar nan" yana maganar yana nufar ɗakin ya buɗa ƙofar ya shiga ya tsaya a kanta tana kwance ta ƙudundune saman gadon sai shassheƙar kuka takeyi ya zauna a gefenta tare da janye bargon data rufe jikinta jin ƙamshin turarensa yasata miƙewa da sauri ya zubawa motsin jikinta idanu ta ja zanin gadon ta rufe jikinta tana ƙoƙarin saita nutsuwarta yayi gyaran murya yace.

Wannan shine salon da kika ɗauka na bayyana musu abinda na haneki bayyanawa ko? Kin zaɓi ki rinƙa gujewa inda nake madadin sakin jikinki dana umarceki daki rinƙayi?" Sunkuyar da kanta tayi tana share hawayen ya daka mata tsawa ta zabura yace “kinji na rantse zanyi maganinki tunda haka kika zaɓa kuma kiyi gaggawar saita kanki kafin na saitaki ta hanyar da bakiyi zato ba sannan abu na gaba anjima zan kiraki zamuje asibiti na dauko Miki magani sannan inaso zamuyi wata magana idan kinƙi to ki tanadi hujjar kare kanki, lallai ne kamar yanda bakiji kunyar yi musu ƙaryar bakida lfy ba to yanzu ma ki kwanta a zuwan bakida lafiyar"

Ficewa yayi daga ɗakin ta bi bayansa da kallo tana tsane hawayenta a fili tace “Wayyoh Mama da baba Nikam bansan meye Deen ke nufi dani ba" shigowar Umma yasata lafewa jikin katifar Umma tace “Sannu Zainab shiyasa nake hanaki wasa da ruwa bakiji ke dama Limoniya ta riga taci jikinki yayanki yace anjima zakuje asibitin abokinsa dake akwai wata allura da zai yi Miki insha Allahu zakiji sauƙi" jinjina kai tayi tana ɗora kanta a jikin Umma tace “Ni banason allura Umma...."
Rufe mata baki yayi yace “kul kika bari yaji kinsan halinsa ai bashida zafin hannu kuma kinsan wannan zazzabin naki tunda ya fara kawo bara in ba hauka² akayi masa ba ba sauƙi zakiji ba saiya wahalar dake" narkar daka kanta tayi ta gyara kwanciyarta saman cinyar Umma, Umma na shafa gashinta da haka wayar Umma tayi Ring ta ɗaga yace “ta fito" tanaji ta sake lafewa gabanta na faɗuwa Umma ta shafa kanta tace muje yace ki fito" idanunta ya kawo ruwa zuwa yanzu tsoron kaɗaicewa takeyi dashi saboda ta lura babu Allah cikin lamarinsa"

Hijab Umma ta miƙa mata tasa a jikinta ta fice jikinta a mace ta nufi motar tashi ya buɗe mata ta shiga yaja yabar ƙofar gidan, sunyi tafiya me tsayi taga ya ɗauke hanya ya shiga wata unguwa wadda alama take nuna babu yawaitar mutane a cikinta basuja doguwar tafiya ba yayi parking ya kashe motar ya ɗora kansa saman kafaɗar kujerar yana shaƙar iska ɗaiɗai ya kira sunanta ta amsa cikin faɗuwar gaba fuskarsa babu alamar rahama kamar kullum yace “Nononki nakeson sha...." A firgice ta dubeshi kalmar ta bugeta ya karkato da akalar kallonsa gareta ya ɗora hannunsa a kafaɗarta yace “Yess na rantse da Allah nononki nakeson sha Zainab sha'awar ki zata kasheni....."

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.