Sirrin Mata Zalla Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: SIRRIN MATA ZALLA-1-1-1.txt
Chapter 1 of 7
I ‬: CIWAN YAR MACE
👇
💙💙08039347743💙💙
ZUBAR RUWA (Leaking)
Mai zubar da ruwa a gabanta sai ta samu:-
Saiwar zogale.
Saiwar rai xore.
Garin tafarnuwa.
Barkono da daddawa.
A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita
Allah ya yasa a dace
Dr bodmas
08039347743
[10:35PM, 5/5/2017] ‪+234 803 934 7743‬: *_Yadda zaki hada oga kiji bakin shi kiyi shiru_*
*Dr bodmas*
*08039347743*
Cinnamon stick (kirfa)1 ko rabi idan garice cokali 1 nashayi
Kanunfari
Ganyen idon zakara
Gagai
Madara
Zaki daura tukunyar ki kizuba duk kayan dana lissafa banda madara da Zuma su tafasa sosai seki juye kitace kisa zuma kidibi ruwan kidama madararki cokali uku kizuba aciki saiki qara maidashi huta yayi 5 mnt kisauke ki bawa oga,yanasha kuna hira to kafin kutashi agurin hirar zaki ga yadda bananaðŸÂŒðŸÂÅ’zata dawo wannan ankwada kuma yayi aiki matuqa ku gwada kuga abin mamaki
ðŸÂŒðŸÂŒðŸÂ‰ðŸÂ‰ðŸÂŒðŸÂŒðŸÂ‰ðŸÂ‰ðŸÂŒðŸÂŒðŸÂ‰
Dr bodmas
08039347743
[11:39PM, 5/5/2017] ‪+234 803 934 7743‬: TOPIC
mai yasa matan aure sukafi son uban muji👨ðŸÂ» akan uwar muji?👧ðŸÂ¼ mai yasa mukafi kishe da uwar muji kan uban muji? Mai yasa uban miji bayanuna damuwarsa kan yanda uwar muji takenuna nata damuwar?? mai yasa kannan muji sukaraina matarwansu?? Mai yasa kannanki basa raina mujin yarki??😜😜😜kowa yafadi nasa fahintar
*Dr bodmas*
*08039347743*
[12:49AM, 5/6/2017] ‪+234 803 934 7743‬: Karki zama ma boye *Nonon* da *Tsaraicin ki* a sanda zaki hafa shin fida da mijinki
👙👙👙👙👙👙
da daddare kuwa anfiskn ki sanya riga sharashara mai bayyana sururar jikinki ko yan kanan kaya masu matse jiki mararsa nauyi,wanda zasu tada hankalin mai gida*
...tarba...
anaso mace ta zama mai iya tarban mijinta duk sanda mijinki ya dawo gida ki tafi da gudu da murnarki ki tarbeshi,idan zaki iyama ki hada da rumgumarsa kina masa sannu da zuwa ki amshi jakar hannunsa ki jashi gu mai sanyi ki mai shimfida ko a falo ki kawo mai abu mai sanyi yasha ki taikama masa gurin rage kayansa
*Dr bodmas*
*08039347743*
[9:13PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 🎀💦 *HADIN IDON ZAKARA*🎀💦
💎💦🎀💎💦🎀💎💦🎀💎
_KARIN Ni'ima da sha'awa ga Amarya Da Ango_
💦Zuma
💦 Idon Zakara
A daka idon zakara yayi lukui, sanna a kwaba da ZUma sai mace tai Matsi dashi, Bayan awa kamar daya saita Wanke da ruwan Dumi
[9:13PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 🎀 💦🎀 *HADIN ZUMA*🎀💦🎀
💦🎀💦🎀💦🎀💦💦🎀💦
Karin ni'ima da Motsa Sha'awa, Zaki Sama *ZUMA* Mai Kyau ki Zuba garin Habbatus Sauda da man Zaitun, ki Juye waje daya, aki Dinga sha Babban Cokali safe da yamma....
[9:14PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 🎀💦. *HADIN RIDI* 🎀💦
💦🎀💦🎀💦🎀💦🎀💦🎀
_Anaso Miji da Mata su ringa Amfani da wannan Hadin, Domin Karin Ni'ima, Yana kuma Sa a koda Yaushe Ta dinga bukatar Mijinta a kusa da ita_
💦Madara peak
💦Zuma
💦Ridi,
Zaki hadesu waje guda ki rinka sha Yna kara ni'ima Sosai da sosai
[9:15PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 🎀 *HADIN NIK'AKKEN RIDI* 🎀
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Wannan hadin Yana karawa mace _RUWA_ wacce batada ni'ima ya kamata ki kasance me yinshi a koda yaushe
💦Ruwan kwakwa
💦Nikaken Ridi
💦Garin dabino 💦Peak Milk..
A hadasu waje daya adama, Mata da miji duk zasu iya sha.. _Asha Lafiya_
[9:15PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 🎀 🎀 *HADIN KANKANA*🎀 🎀
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Wannan hadin Yana gigita Maigida sosai, kuma in baki da juriya a bed zaki fara!
💦ZUMA,
💦Kankana
💦peak Milk ta ruwa, ki blanding kankana sai ki sa Zuma da peak din a ciki ki wuni kinasha.. _Hmmm You'll enjoy_
[9:16PM, 5/6/2017] ‪+234 811 111 0759‬: 💦 *HADIN MISKI* 💦
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
_Matan Aure Only_ Wannan hadin yana da Saurin Matse Gaban mace ballema Wacce ta *HAIHU*
💦Bagaruwa
💦 Miski, ki dafa baga ruwa idan ya huce sai ki shiga, Kina fitowa sai ki sama misk ki goga A gabanki hmmmm Ba sai kin ban labariba
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
[10:56PM, 5/7/2017] ‪+234 803 934 7743‬: *Ki kula da kanki kafin aure ko bayan aure*