Love Circle Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Love cycle.txt
Chapter 16 of 37
Urs
✨✨✨
Nafeesatuu.. 😍😍
....
*💫❤LOVE CYCLE✨*
Written by
*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)
*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......
Bismillahir rahmanir raheem
💫❤Love cycle❤ (16)✨
Sultan ya mike tsaye "good fitowa ya kamata kayi a gwabza ba wai ka tsaya kana abu ta karkashin kasa ba.. Farouq kasani na sani inasonta kanasonta ..so mene na wani boye boye"... Farouq ya dage gira yana kallon sultan... "Kai kana tunanin har ka isa nabi maka ta karkashin kasa idan inaso fannah ta soni zan fada mata but i want the best for her tana da wanda take so.. Mene dalilin da zanyi kutse cikin rayuwar soyayyar ta"... Ware hannu sultan yy "nade fada maka and inde akan fannah ne muzuba ni da kai idan har kana tunanin kai namiji ne ka shigo filin" daga haka ya juya ze fita... Farouq yace "mu zuba nida kai mu gani".. Sultan ya juyo yana kallon sa snn yace "and is either me or you, and that beech ta take fadin tabama zuciyar ta.. Kai ni wann bana ma zancen sa cos ina ganin kamar baya existing ne.. But you lets see" yayi masa kas kas kas da fingers dinsa snn ya fice.... Farouq ya lumshe idanun sa yana jin wani zafi a zuciyar sa.. "Yeah yana son fannah so me tsanani ma kuwa but he want the best for her.. Shi kansa da zata rabu da wnn Amah din he'll be happy sede yafi bukatar farin cikin ta akan nasa.. Yana ganin kamar ze iya hakura da ita yana kuma gani kamar baze iya ba".......
Rai a bace sultan ya shiga dakin sa ya kwanta yana tunanin abinda zeyi he have to do something yes dole ne... Toilet ya shiga ya watso ruwa bayan ya fito ya fada saman gado yana lumshe idanu.. Ya dade a haka kafin ya dago ya dauki wayar sa dake ringing ganin Mom dinsa ke kiransa yasa ya dauka.. Jin muryar sa yasa mom fadin "usman are you ohk?"... Yace "mom" "yes son meke faruwa.." "Mom I love her" ya fada kaman zeyi kuka.. Daga can mom tayi dariya.. Yace "mom am serious ina sonta sosai"... Tace "really ohk fadamun Ina kasameta"... Ya lumshe idanu "yaushe zakizo".. "Oh sena zo zan santa knn" yace "sure kina dawowa zan baki labarin ta".. Tayi farin ciki sosai daga nan ta fada masa abinda zata fada masa sukayi sallama"..., sultan ya lumshe idanu yana tunanin yanda zasu hadu da fannah....
...
Fannah ta kalli fareeda.. Data matsa mata se taje gidan baffa.. "Allah kaina ciwo yake shiyasa ko daya bana son fita.." Fareeda ta harareta.. "Lets go jor umma da mama sunce ynx ko kinxo a tsaitsaiye kuke gaisawa ki wuce ko an maki wani abu ne?"... Mikewa fannah tayi ta dauki hijab dinta shknn lets go kar ki cinye ni"..
Suna shiga part din baffa fannah tayi kasa da kanta tana adduar Allah yasa kar su hadu da farouq.." Fareeda Na observing dinta wondering metake wa haka... Umma na ganin fannah tace "zonan sekin fada mun dalilin da yasa kike kunshe kanki a gida... Fannah tayi murmushi tana ji har umma ta gama korafin ta .. Fareeda tace "inace jiddah ta shigo nan".. Umma ta tabe baki tanuna wani daki tana can ta makale se waya suke da gadanga yau inajin yan mutuncin ne kansa.. Nide bn taba ganin inda ake haka ba".. Fareeda ta kama hannun fannah suka wuce dakin... Sukaga jiddah... Kallo daya zaka mata kasan tana cikin farin ciki... Fannah tace "matar Amoon".. Jidda har da tsalle "kai amma dole na maki kyauta.." Fareeda tace "kuma kishiyar yusrah"... .. Hade rai jiddah tayi "kinga fareeda bana son haka ki dena hadani da wnn yarinyar"... Kice da tsokana fareeda tace "dole kau a hada ku tunda kuna son Abu daya kinsa de baze auri daya ya kyale daya... ".. "Fareeda stop it Amoon nawa ne ni kade ita bata isa yaya Amoon ya sota ba duk kuwa shishshigin ta" fannah ta rufe mata baki "ynx de ya isa munji kafin ki bubbugemu anan".. Jiddah ta murguda baki ai fareedar ce wani lokaci se kaji kamar ma rufe ta da duka shegen tsokana kamar me. Se kinje inda za'ayi maki duka".. Fareeda ta mike "kunga kuzo muje kitchen mu hada dinner".. Duk mikewa sukayi... Fannah ta dauki hijab dinta data cire tana kokarin sakawa fareeda tace "nan da kitchen din.. Tace "to bakiga kayan dake jikina ba".. Tabe baki sukayi sukayi gaba... Sultan da shigowar sa knn ya taho dakin yana kallon jidda yace "fannah fa".. Dakin ta nuna masa tayi gaba.. Shikuma ya shiga... Kusan cinkaro sukayi da fareeda.. Yayi murmushi "wai duk kuna nan knn".. Ta gyada masa kai snn tayi gaba.. Fannah zata fito knn ya shigo.. Snn ya tura kofar da jingina da ita.... Fannah tayi baya gabanta na faduwa.. Se kuma tace "yaya sultan".. Dan lumshe idanu yy still yana gingine da kofar yace "mena maki".. Ta kallesa.. Se kuma tace "babu komai fa".. Yace "why are you ignoring me"... Kasa tayi da kanta ba tare da tace komai ba.. Ya bude idanun sa yana kallon ta calmly yace "pls tell me mena maki kika dena kulani you go far from me and ignoring all my calls".. Kamar zatayi kuka tace "babu komai fa".. "Wait fannah karki boyemun oh sbd nace ina sonki"... Tayi kasa da kanta... Yace "look fannah I didn't force you to love me kawai na fadi abinda ke raina but to distance ur self from me hakan ze sakani damuwa...".. Ya kalle ta suka hada ido yace "kinada wanda kikeso ko".. Hawayene ya kawo idonta.. Yace "nasan dashi and dukda haka na fadi abinda ke damuna I don't mean ki rabu da wancan just want you to knw that someone aside love you... And I need a chance"... Ta kalle sa tace "I don't think zan iya mantawa dashin"... Dan runtse idanu yayi kafin ya kalleta yana murmushi yace "nifa I don't mean muyi soyayya kawai muciga kamar da nifa dan uwanki ne idan kin share ni bazan ji dadi ba.. And ga soyayyarki kuma".. Ta dan tura baki "kai yaya" shima tura bakin yayi.. "See you zamu zauna kamar frnds but I will keep reminding you that I love you yeah I love you and idan kika kara mun abinda kika mun se nayi punishing naki".. Dariya tayi sosai.. Yace "ko ynx ma baki tsira ba dan ki wahalar dani"..kamar zatayi kuka tace "toba na dena ba".... Yace "ohk ynx me zakiyi".. Tace zamuje "kitchen ne muyi dinner".. Ya dan langwabar da kai "pls make a cup of coffee for me".. Tace "ohk babu dabuwam" bude kofar yy tace "tnx love".. Fannah tayi kasa da kanta tana murmushi snn ta wuce zuwa kitchen shi kuma ya shigo parlor ya zauna pressing his phone.. Farouq ne ya shigo da sallama sultan ya amsa mika masa hannu.. Snn ya wuce dakin umma ya dauko car keys dinsa daya bari.. Yana fitowa fannah ta shigo da coffee din.. Tana kallon farouq ta mika ma sultan shima de farouq kallon ta yake .. Sultan yace "tnx dear".. Dan murmushi tayi.. Sultan yace "ki kawo ma farouq if he need".. Farouq yace "no no fitama zanyi".. Sultan yace "ohk nima dama banaso love dina ta wahala"... Murmushi kawai fannah tayi.. Farouq ya dan kalli sultan snn yace I'm going sena dawo dinner".. Daga haka ya fice fannah ta koma kitchen.. Ranar su fannah ne sukayi dinner sbd dama dinnern ranar Friday da breakfast din Saturday duk a part din baffa ake yawanci idan da hali se kazo.. Jikoki kam dole ne se kazo inde kana gari.. Yusrah ma tazo tayi joining dinsu.. Dasu fannah kade tayi magana ko kallon jiddah data nuna kamar bata san da zuwan ta ba batayi ba....
..
Ko a wajen dinner farouq na kula da yanda sultan yake tayiwa fannah magana da ido ita kuma seta sadda kai tana murmushi... Gaba daya ma ya kasa cin Abinci.. And sadeeq duk yana kula dasu.. Kamar yanda fareeda ma idon ta na kan sultan kuma tana ganin duk abinda suke... Koda zata tafi gida sultan ne ya rakata snn ya dawo.. Haduwa sukayi da farouq shi kuma ze fito.. Sultan ya saka hannuwansa a aljihu farouq de kallon sa yake.. Sultan yace "so ya kaga game din cikin kankanin lokaci na shawo kanta and soon zan baka mamaki".. Tabe baki farouq yayi snn ya fice ba tare da ya tanka sultan ba.. Be san meyasa sultan yace behaving haka ba.. Ko so yake su zama kamar jiddah da yusrah.. Ya dan jaa tsaki "at least behave maturely"...
Shakuwa sosai ta shiga tsakanin sultan da fannah duk da bata nuna tana sonsa ba sbd ita har ynx Amah na ranta kamar yanda yake kawai tana kulasa ne kar yaga kamar tana masa wulakanci and sun fahimci juna sosai kuma kullum yana kara tuna mata da yana sonta... Fareeda kam idan ka ganta har rama tayi dan har a gaban kowa sultan nuna fannah yake a matsayin wacce yake so.. Babu yanda zatayi sede ta hakura tunda wata yake so ba ita ba amma tasan soyayyar sultan a cikin jinin ta take.. Ta bangaren farouq ma suna nan yanda suke suna waya sede basu cika haduwa makar da ba. Sbd shima ynx aiki ya masa yawa...
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.